-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Tarihin Jaruma Sadiya Kabala

Tarihin Jaruma Sadiya Kabala

Tarihin Jaruma Sadiya Kabala

Sadiya Kabala na daya daga cikin fitattu kuma kyawawa a masana'antar Kannywood dake da reshe a jahar Kano. Sadiya Kabala fitacciyar jarumar Kannywood ce dakeda dunbin masoya maza da mata. Jarumar Sadiya ana kiranta da sadiya skl, an haifi fitacciyar jarumar a ranar 27 ga watan june 1992 a jahar kadunan Najeriya. Inda ta gorma a jihar Kaduna tare da iyayenta.

Sadiya kabala ta kammala karatunta na firamare da sakandare a jihar kaduna, a yanzu haka Jaruma kabala na zaune ne a jahar Kano

Duk da cewa Ali Nuhu (sarkin kannywood) ne ya gabatar da ita a masana’antar kannywood, amma ta samu karramawa saboda fitacciyar “Korarriya” fim din an shirya shi ne daga kamfanin shirya fim na FKD kuma Ali Nuhu (shugaban wizkid ne ya ba da umarni). Amma kafin nan ta kasance a cikin wakokin bidiyo na Hausa, tare da Adam A Zango, Umar M Shariff, da sauransu. 

Jaruma kabala ta taba lashe  kyauta a matsayin City Entertainment People Award na shekarar 2016, kuma ta fitowa a fina-finai da dama kamar korarriya, Amaryan Kauye, Kwadayi Da Buri, Makobcina, da sauransu.

Duba Wasu Daga Cikin Kayatattun Hotunan Jaruma Sadiya Kabala0 Response to "Tarihin Jaruma Sadiya Kabala"

Post a Comment