-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Matsayin Tallafinku na Shirin Haɗin Gwiwa Tsakanin Ma'aikatar ci Gaban Matasa ta Tarayya (FMYD) da Hukumar Kare Bayanai ta Najeriya (NDPC)

Matsayin Tallafinku na Shirin Haɗin Gwiwa Tsakanin Ma'aikatar ci Gaban Matasa ta Tarayya (FMYD) da Hukumar Kare Bayanai ta Najeriya (NDPC)

Tallafin YDPAT na 2025: Yadda Zaku Duba Matsayin Tallafinku na Shirin Haɗin Gwiwa Tsakanin Ma'aikatar ci Gaban Matasa ta Tarayya (FMYD) da Hukumar Kare Bayanai ta Najeriya (NDPC)


Idan kun cike neman shiga shirin YDPAT na shekarar 2025, zaku iya duba matsayinku cikin sauki ta hanyar bin wadannan matakan:

  1. Ku ziyarci shafin yanar gizo na musamman: https://ydpat.fmyd.gov.ng/status.php

  2. Ku rubuta adireshin Email dinku (wanda kuka yi rajista da shi).

  3. Ku saka lambar katin dan kasa (NIN) naku.

  4. Ku danna inda aka rubuta Check Status.

Idan an zabe ku (wato kun samu nasara), za a bukaci ku tantance bayananku sannan ku karbi tayin shiga ta hanyar danna Accept Admission.

0 Response to "Matsayin Tallafinku na Shirin Haɗin Gwiwa Tsakanin Ma'aikatar ci Gaban Matasa ta Tarayya (FMYD) da Hukumar Kare Bayanai ta Najeriya (NDPC)"

Post a Comment