-->

FOLLOW HASKE NEWS WHATSAPP CHANNEL

FOLLOW HASKE NEWS WHATSAPP CHANNEL
To continue receiving our daily updates on news, jobs, and opportunities, please follow our new channel above, Thank you for your continued support Haskenews Media & Publishing Services
SANARWA: AN BUƊE SHAFIN NEMAN AIKIN ƊAN SANDA

SANARWA: AN BUƊE SHAFIN NEMAN AIKIN ƊAN SANDA

SANARWA: AN BUƊE SHAFIN NEMAN AIKIN ƊAN SANDA



An buɗe shafin (Portal) na neman aikin Ɗan Sanda. Duk mai sha'awa ko ra'ayi ya yi maza ya garzaya ya cike.

Jama'a, ku tabbatar kuna da lambar NIN ɗinku a kusa domin ita ake amfani da ita wajen cikewa. Kada ku bari a barku a baya.

Ga adireshin shafin nan a ƙasa 👇👇⬇️
https://recruitment.psc.gov.ng/

Allah ya sa a dace, Amin.

1 Response to "SANARWA: AN BUƊE SHAFIN NEMAN AIKIN ƊAN SANDA"