Ana Neman Ma’aikata: Albashi Mai Tsoka Ga Masu SSCE, Diploma, NCE, HND, BSc, BEd, BA, MSc da Ph.D – Gidauniyar New Incentives Ta Buɗe Sabbin Guraben Aiki
Ana Neman Ma’aikata: Albashi Mai Tsoka Ga Masu SSCE, Diploma, NCE, HND, BSc, BEd, BA, MSc da Ph.D – Gidauniyar New Incentives Ta Buɗe Sabbin Guraben Aiki
Kana da takardar shaidar ilimi irin su SSCE, Diploma, NCE, HND, BSc, BEd, BA, MSc, ko Ph.D., kuma kana neman aikin yi mai albashi mai kyau? Idan amsarka eh, to ka zo wajen da ya dace.
Gidauniyar New Incentives ta buɗe damar daukar ma’aikata ga masu waɗannan takardun shaidar ilimi da aka ambata a sama. New Incentives shiri ne mai daraja da ke tallafa wa al’ummomin marasa galihu, tare da mai da hankali kan lafiyar yara da inganta rayuwar jama’a. Suna ba da tallafi wajen rigakafin yara ƙanana da taimako don rage ƙalubalen rayuwa na yau da kullum.
Shirin yana aiki ne a jihohin Arewacin Najeriya, waɗanda suka haɗa da Zamfara, Jigawa, Katsina, Sokoto, Bauchi, Gombe, Kano, Kaduna, da Kebbi.
Jami’an fili suna taimaka wa shirin ta hanyar rajistar masu cin gajiyar shirin a asibitocin gwamnati, tare da bada goyon baya ga iyaye mata domin su kammala jadawalin rigakafin jariransu. Shirin yana aiki ne tare da Hukumar Bunkasa Kiwon Lafiya ta Matakin Farko ta Jihar Gombe.
A halin yanzu akwai guraben aiki na jami’an fili (matakin farko) a jihohi daban-daban.
Bauchi, Nigeria
Matsayi: Field Officers (Entry-Level) – Bauchi
Latsa Domin Cikewa: https://new-incentives.breezy.hr/p/d0d0e6ea8f4f-field-officers-entry-level-bauchi-state
Gombe, Nigeria
Matsayi: Field Officers (Entry-Level) – Gombe
Latsa Domin Cikewa: https://new-incentives.breezy.hr/p/b40b6daffe50-field-officers-entry-level-gombe-state
Jigawa / Katsina / Zamfara, Nigeria
Matsayi: Field Officers (Entry-Level)
Latsa Domin Cikewa: https://new-incentives.breezy.hr/p/bb0007be7436-field-officers-entry-level
Kaduna, Nigeria
Matsayi: Field Officers (Entry-Level) – Kaduna
Latsa Domin Cikewa: https://new-incentives.breezy.hr/p/0e32c25552de-field-officers-entry-level-kaduna-state
Kano, Nigeria
Matsayi: Field Officers – Kano
Latsa Domin Cikewa: https://new-incentives.breezy.hr/p/83533afe0983-field-officers-kano-state
Kebbi, Nigeria
Matsayi: Field Officers (Entry-Level) – Kebbi
Latsa Domin Cikewa: https://new-incentives.breezy.hr/p/70c858cc3eca-field-officers-entry-level-kebbi-state
Niger, Nigeria
Matsayi: Field Officers (Entry-Level) – Niger
Latsa Domin Cikewa: https://new-incentives.breezy.hr/p/0221d5cbdf11-field-officers-entry-level-niger-state
Sokoto, Nigeria
Matsayi: Field Officers (Entry-Level) – Sokoto
Latsa Domin Cikewa: https://new-incentives.breezy.hr/p/6957042fec69-field-officers-entry-level-sokoto-state
Yobe, Nigeria
Matsayi: Field Officers (Entry-Level) – Yobe
Latsa Domin Cikewa: https://new-incentives.breezy.hr/p/4529bc0085d4-field-officers-entry-level-yobe-state
Worldwide (Remote)
Matsayi: Accountant (Finance) – Remote
Albashi: $6.00 – $8.00 / hour
Latsa Domin Cikewa: https://new-incentives.breezy.hr/p/d134b50a341a-accountant
0 Response to "Ana Neman Ma’aikata: Albashi Mai Tsoka Ga Masu SSCE, Diploma, NCE, HND, BSc, BEd, BA, MSc da Ph.D – Gidauniyar New Incentives Ta Buɗe Sabbin Guraben Aiki"
Post a Comment