-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Labari Mai Daɗi Ga Masu Jiran Dubu Biyar N5,000 Na RRR Code, Ma'aikatar Kula Da Shirin Zata Kiraku Ta Tambayeku Wadannan Abubuwan Guda Shida 6

Kada ku firgita idan an kira ku a waya an bukaci ku tura bayanin bankin ku akan tsarin #RRR da kuka cika cikin satin daya gabata wanda har yanzu ana cika shi. 

duk abun da zasu tambaye ku, ku bashi domin ta wannan hanyar ne kadai zaku iya cin gajiyar samun tallafin #5k har na tshon wata shida. 

Abubuwan da suka tambaya bai wuce

 • #Bvn
 • #Acname
 • #Acno
 • #Address
 • #NIN_NUMBER  
 • #Phone

Kada wani ya kira ku ya bukace ku tura masa da #OTP da sunan zai baku tallafi kada ku tura masa, idan kuka kuskura kuka tura mishi zai sace kudin dake asusun ku akan lokaci Allah ma ya kyauta.

Please muyi sharing domin yan uwa su amfana Allah yasa mudace baki daya

2 Responses to "Labari Mai Daɗi Ga Masu Jiran Dubu Biyar N5,000 Na RRR Code, Ma'aikatar Kula Da Shirin Zata Kiraku Ta Tambayeku Wadannan Abubuwan Guda Shida 6"

 1. To Masha Allah,fatan Allah yasa mu dace ameeA 🙏🙏🙏💏💏

  ReplyDelete
 2. Am very happy with this great issue.

  ReplyDelete