-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Ga Wani Saban Bayanin Dangane Da Wannan Tsarin Na RRR Code Da Kuma  Wadanda Suka Cike Wannan Tsarin Abaya Da Kuma Yanzu

Ga Wani Saban Bayanin Dangane Da Wannan Tsarin Na RRR Code Da Kuma Wadanda Suka Cike Wannan Tsarin Abaya Da Kuma Yanzu

Ga Wani Saban Bayanin Dangane Da Wannan Tsarin Na RRR Code Da Kuma  Wadanda Suka Cike Wannan Tsarin Abaya Da Kuma Yanzu.

Na farko dai wadanda suka cike akaran farko an kirasu kofar gidajan masu unguwanni da sauran santoci sun bada bayanansu da suka hadarda numbar wayar da suka nema da ita, da nin number dinku, da account da kuma bvn, bayan an karbi wadannan bayanai da yawa an biyasu kudinsu karan farko kuma za'a cigaba da biya kamar yadda aka tsara.

Bayan sati biyu an sake bude wannan code din kuma jama'a da dama sun nema musamman wadanda basu nemaba akaran farko, yanzu haka an rufe wannan tsarin awannan rana.

A yanzu haka wadanda suka cike muna tinatar dasu su dinga duba kiran da yake shigowa wayarsu da sakon da yake shigowa domin yanzu haka an dauki ma'aikata dari dari akowacce karamar hukuma da sunanta yafito awannan tsari.

Wadannan mutane suna kiran mutane domin karbar bayanansu a yanzu haka, 

Ga abubuwan da zasu tambayeka idan kaje...

Id number

Phone number

Account number

Bvn number

Address

Allah yasa adace.

Allah yasa mudace Amin

0 Response to "Ga Wani Saban Bayanin Dangane Da Wannan Tsarin Na RRR Code Da Kuma Wadanda Suka Cike Wannan Tsarin Abaya Da Kuma Yanzu"

Post a Comment