Neman Taimako: An buɗe shafin taimako na WSA Young Innovators Award ga ɗan kasuwa, kamfani, ƙungiyar ɗalibai ko ƙungiyar gamayyar ɗalibai
Sunday, September 26, 2021
Comment
Neman Taimako: An buɗe shafin taimako na WSA Young Innovators Award ga ɗan kasuwa, kamfani, ƙungiyar ɗalibai ko ƙungiyar gamayyar ɗalibai
Shafin WSA Young Innovators Award a buɗe yake, shafin WSA Young Innovators damace ga kowane ɗan kasuwa, kamfani, ƙungiyar ɗalibai ko ƙungiyar gamayyar ɗalibai inda aƙalla ɗaya daga cikin membobin ƙungiyar dole ne su kasance ƙarsa ga shekaru 26 na aihiwa.
Domin Sauke Tsarin WSA Young Innovators Award LATSA NAN
Domin duba cikakken bayani game da Shirin WSA Young Innovators Award LATSA NAN
Domin cike Shirin WSA Young Innovators Award kai tsaye ba dare da duba ka'idodiba ba LATSA NAN
Allah yasa mudace Amin
0 Response to "Neman Taimako: An buɗe shafin taimako na WSA Young Innovators Award ga ɗan kasuwa, kamfani, ƙungiyar ɗalibai ko ƙungiyar gamayyar ɗalibai"
Post a Comment