-->

FOLLOW HASKE NEWS WHATSAPP CHANNEL

FOLLOW HASKE NEWS WHATSAPP CHANNEL
To continue receiving our daily updates on news, jobs, and opportunities, please follow our new channel above, Thank you for your continued support Haskenews Media & Publishing Services
Hakika Nirsal Microfinance Bank baza ta amince da rashin fahimtar juna tsakanin VENDORS da mekar'bar kaya ko ku'diba

ayau lahdi NMFB za ta zauna ta mgantu da duk wani VENDOR dan ganin ansamu dai dai to  tsakanin VENDORS da maikar'bar kaya ko ku'di

Dan haka kuyi hkr in sha Allah daga gobe ina Baku tabbacin cewar zakufara samu fahimta tsakanin Ku da VENDORS

INA MUKU FATAN NASARA

Marubuci: Abdullahi Yusuf Shafin NYIF/Covid-19

Wasu Daga Cikin Kayan Rance Marar Kuɗin Ruwa Na Nirsal Microfinance Bank

0 Response to "Hakika Nirsal Microfinance Bank baza ta amince da rashin fahimtar juna tsakanin VENDORS da mekar'bar kaya ko ku'diba"

Post a Comment