Tallafin Noma: An Fara Tura Sakon Approval ga Wadanda Suka Cike Shirin Barau Initiative for Agricultural Revolution in Northwest, Nigeria (BIARN)
Thursday, May 15, 2025
Comment
Tallafin Noma: An Fara Tura Sakon Approval ga Wadanda Suka Cike Shirin Barau Initiative for Agricultural Revolution in Northwest, Nigeria (BIARN)
Shin ka kana daya daga cikin Wadanda suka cike tallafin noma na (BIARN)?. Ana sanar da duk waɗanda suka nemi tallafin noma ƙarƙashin Barau Initiative for Agricultural Revolution in Northwest, Nigeria (BIARN) cewa an fara tura saƙon amincewa ga waɗanda suka cika tallafin. Masu nema su shiga dashboard ɗinsu domin su duba matsayin aikace-aikensu.
Don duba, ku shiga ta wannan hanyar: https://biarn.com.ng/login
Allah ya sa a dace.
Zai bude a haka

0 Response to "Tallafin Noma: An Fara Tura Sakon Approval ga Wadanda Suka Cike Shirin Barau Initiative for Agricultural Revolution in Northwest, Nigeria (BIARN)"
Post a Comment