-->

FOLLOW HASKE NEWS WHATSAPP CHANNEL

FOLLOW HASKE NEWS WHATSAPP CHANNEL
To continue receiving our daily updates on news, jobs, and opportunities, please follow our new channel above, Thank you for your continued support Haskenews Media & Publishing Services
Ƙungiyar Committed to Good (Ctg) Ta Bude Shafin Daukar State Facilitator (Vsl) a Jahohin Abuja , Bauchi , Gombe , Kano , Niger Da Zamfara Zamfara

Committed To Good (CTG) na daya daga cikin Ƙungiyoyi masu zaman kansu / Ƙungiyoyin Sa-kai a Najeria da suka samu lambar yabo. Ƙungiyar ta himmatu ne wajan bayarda tai makon gaggawa, ayyukan jin kai a wurarenda ke fama da rashin tsaro ko rikici a Najeria. 

Ƙungiyar Committed To Good (CTG) a yanzu haka ta bude shafin daukar State Facilitator (VSL) a jahohin Abuja , Bauchi , Gombe , Kano , Niger da zamfara Zamfara. Za' a fara aikin a 01-Dec-2023.

Yadda zaku cike

Domin cike wannan damar ku latsa shafin yanar gizo-gizo dake a kasa

Shafin Cikewa Kai Tsaye: https://app.tayohr.io/web/signup

Shafin Bayani: https://url1.io/s/GkydK

Allah yasa mu dace baki daya 

9 Responses to "Ƙungiyar Committed to Good (Ctg) Ta Bude Shafin Daukar State Facilitator (Vsl) a Jahohin Abuja , Bauchi , Gombe , Kano , Niger Da Zamfara Zamfara"