-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Masu Kwalin Sakandare, Diploma, NCE, HND, BSc, da MSc an Bude Shafin Daukar Ma'aikata a Ƙungiyar Medecins Sans Frontieres (MSF)

Masu Kwalin Sakandare, Diploma, NCE, HND, BSc, da MSc an Bude Shafin Daukar Ma'aikata a Ƙungiyar Medecins Sans Frontieres (MSF)

Masu Kwalin Sakandare, Diploma, NCE, HND, BSc, da MSc an Bude Shafin Daukar Ma'aikata a Ƙungiyar Medecins Sans Frontieres (MSF)

Medecins Sans Frontieres (MSF) kungiya ce ta kasa da kasa, mai zaman kanta, tare da bayarda agaji ga al'umma. Ƙungiyar tana ba da taimako ga al'ummomin da ke cikin matsi, ga waɗanda bala'o'i suka fadawa na halitta ko na mutum ya shafa, ga waɗanda rikici ya rutsa da su, ba tare da nuna wariya ba, ba tare da la'akari da launin fata, addini, akida ko siyasa ba.

A yanzu haka  Ƙungiyar Medecins Sans Frontieres (MSF) sun bude shafin cike ayuka a bangarori iri-iri domin cikewa biyomu a wannan shafin ko ku duba a kasa yakin ku latsa aikinda ya burgeku da zarar kun latsa zai kaiku zuwa shafin cikewa kai tsaye

Ayyuka da aka bude

1. Infection Prevention and Control Supervisor

   - Location: Wuri - Bauchi

   - Ranar Rufewa: 18th November, 2023.

   - Latsa Domin Cikewa: https://forms.gle/CxkyTMXmus8g6TN2A


2. Health Promoter, Supervisor

   - Location: Wuri - Bauchi

   - Ranar Rufewa: 18th November, 2023.

   - Latsa Domin Cikewa: https://forms.gle/MdomzhCRrpt899PH7


3. Watsan Supervisor

   - Location: Wuri - Bauchi

   - Ranar Rufewa: 18th November, 2023.

   - Latsa Domin Cikewa: https://forms.gle/TtD4Ws3aBWAEstWF9


4. Driver / Mechanic

   - Location: Wuri - Abuja FCT

   - Ranar Rufewa: 23rd November, 2023.

   - Latsa Domin Cikewa: https://forms.office.com/e/EPLLVNqrhT


5. Learning and Development Manager

   - Location: Wuri - Abuja FCT

   - Ranar Rufewa: 15th November, 2023.

   - Latsa Domin Cikewa: https://forms.gle/vKn4oEJMEm1ZqkAZ6


6. Surgeon

   - Location: Wuri - Zamfara

   - Ranar Rufewa: 19th November, 2023.

   - Latsa Domin Cikewa: https://forms.gle/9BnE9Qw2ZGHNqbkX7


7. Purchasing Officer

   - Location: Wuri - Cross River

   - Ranar Rufewa: 15th November, 2023.

   - Latsa Domin Cikewa: https://forms.office.com/e/FNACxze9jP


8. Purchasing Clerk

   - Location: Wuri - Abuja FCT

   - Ranar Rufewa: 13th November, 2023.

   - Latsa Domin Cikewa: https://forms.gle/DYyj54AKxwc7wZE58


9. Association Dynamics Manager

   - Location: Wuri - Abuja FCT

   - Ranar Rufewa: 20th November, 2023.

   - Latsa Domin Cikewa: https://forms.office.com/e/mwXuJscP0M


10. Training Officer

    - Location: Wuri - Sokoto

    - Ranar Rufewa: 17th November, 2023.

    - Latsa Domin Cikewa: https://cutt.ly/wwRAS9Og


Allah yasa mu dace baki daya

1 Response to "Masu Kwalin Sakandare, Diploma, NCE, HND, BSc, da MSc an Bude Shafin Daukar Ma'aikata a Ƙungiyar Medecins Sans Frontieres (MSF)"

  1. Hello my name is idris abubakar ineed to help me

    ReplyDelete