Ma'aikatar Sadarwa ta Tarayya da Tattalin Arziki na Dijital Tare da Hukumar Sadarwa ta Kasa Sun Bude Sabon Tallafi/Program Mai Suna Young Innovative Builders programme - Yadda Zaku Cike
Saturday, November 25, 2023
Comment
Ma'aikatar Sadarwa ta Tarayya da Tattalin Arziki na Dijital Tare da Hukumar Sadarwa ta Kasa Sun Bude Sabon Tallafi/Program Mai Suna Young Innovative Builders programme - Yadda Zaku Cike
Ma'aikatar Sadarwa ta Tarayya da Tattalin Arziki na Dijital wato Federal Ministry of Communications and Digital Economy da Hukumar Sadarwa ta Najeriya(Nigeria Communication Commission (NCC)) sun bude sabon tallafi/program ga dalibai masu karatu a jami'a mai taken Young Innovative Builders programme
The Young Innovative Builders programme will recognise students across the country in tertiary institutions who have gone through an Industrial training programme. This initiative recognises the important role of industrial training programmes in providing practical experience for the application of knowledge.
Yadda zaku cike
Ga link: https://yib.fmcide.gov.ng/apply/
Sharuɗɗan yin rajista
- Dole ne ku zama ɗaliban jami'a da ke Najeriya
- Dole ne ku kasance kuna da innovation, project/product ko sha'awa a fannin digital technology
- Dole ne ku kasance ɗalibi mai watanni fiye da 3 bayan gasar (Disamba 22, 2023)
- Dole ne masu nema sun shiga shirin horar da Masana'antu
- Ya kamata Sana'ar ta kasance mai iya magance matsaloli da al'umma ke fama dasu
Bayanan da ake bukata lokacin yin rijista(Enrollment Process)
- 1. Bio Data
- 2. Contact Info
- 3. Academic Info
- 4. Innovation Info
0 Response to "Ma'aikatar Sadarwa ta Tarayya da Tattalin Arziki na Dijital Tare da Hukumar Sadarwa ta Kasa Sun Bude Sabon Tallafi/Program Mai Suna Young Innovative Builders programme - Yadda Zaku Cike"
Post a Comment