Cibiyar Kula da Cututtuka ta Najeriya (NCDC) ta Buɗe Shafin Tallafin Horo Mai Taken "NCDC Post-Baccalaureate Internship Programme"
Friday, March 3, 2023
Comment
Cibiyar Kula da Cututtuka ta Najeriya (NCDC) ta Buɗe Shafin Tallafin Horo Mai Taken "NCDC Post-Baccalaureate Internship Programme"
Cibiyar Kula da Cututtuka ta Najeriya (NCDC) ita ce cibiyar kula da lafiyar jama'a ta kasa da ke da alhakin jagorantar rigakafi, ganowa da shawarta da martani ga barkewar cututtuka a Najeriya. A wannan karon cibiyar ta fitarda program mai taken" NCDC Post-Baccalaureate Intenship Programme" domin cike wannan program ku biyomu a wannan shafin www.haskenews.com.ng
Ranar Rufe Cikewa
daga 27 ga Fabrairu - 3 ga Maris na wanna shekarar
Sunan Shirin
NCDC Post-baccalaureate Intenship Programme
Yadda Zaku Cike
Domin cikewa karanta wannan
Shafin NCDC: https://career.ncdc.gov.ng/
Shafin Cike Shirin NCDC: https://career.ncdc.gov.ng/intern_form.php
NCDC Email: info@ncdc.gov.ng
0 Response to "Cibiyar Kula da Cututtuka ta Najeriya (NCDC) ta Buɗe Shafin Tallafin Horo Mai Taken "NCDC Post-Baccalaureate Internship Programme""
Post a Comment