-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

YADDA ZAKI ZAUNA DA KISHIYA

YADDA ZAKI ZAUNA DA KISHIYA

YADDA ZAKI ZAUNA DA KISHIYA 

Mace ta gari takan nisanci mummunan kishi domin yakan rage qaunarta a zuciyar mijin ba tare da ta sani ba, wata matar takan yi kishi da uwar mijinta, wata da har da 'ya'yan da ta haifa ma ba wai 'ya'yan kishiya ko ita kanta kishiyar ba, irin wannan kishin yakan 6ata gida ne gaba daya, ya 6ata rayuwar aure da ta maigidan da 'ya'yansa har da ita kanta matar.

karki shiga hakkinta ko ya za’ayi, kiji tsoron Allah.


ki sama ranki bata isa tayi maki komai ba face abunda Allah ya kaddara(ki rike Imani).


ki kasance mai bin dokan miji akoda yaushe.


Tsaftan jiki, gida, yara ki zamo gwana.


Karki yarda tasan abun da ke bata miki rai(KO RAI YA BACI,SHIGE DAKI KIYI KUKA,KI YI WANKA KI DAU KWALLIYA)


Karki taba kai kararta gurin miji.


kizama kullun acikin fara’a(BA’A DAKEMA KISHIYA).


Kizama Kamar doki a gado (Itakuma nunamata miji bai damekiba)


Ki mata marhaba a farkon haduwanku(KO AN SAMU MATSALA, ZA’ACA BAKI KITABA TUN FARKO)


"yayanki natane, karsu zamo kishiyoyinki.


Intamiki magana, karkiyi gaggawan ansata, bada kamar sec 30,kinga kin yi tunana kuma zaisa tana shakkanki(AJI)


IYA GIRKI BABBAN MAKAMI NE.


Ki zamo mai tattali bamai rowaba(DABARA)

Ki cireta a ranki(BA ZAMANTA KIKEBA)


Kizama yar kwalisa a kullun(Under 12).Kar a gana ranar girkinki da akasinsa.


Ki rage yawan hira(KE BA RADIO BACE).


Ranan kwananki ke actor ce, ran nata boss(Rakashi da kiss ma zafi inzai tafi can). 


Karki nuna kishinki a fili.


Inya kiraki da sunanta, amsa,zai rasa abunda ya furta(IN YAKIRATA DA NAKI MASIFA)ita ga sarkin yaki.


karkina magananta da wasu(BATA DAMEKI BA)


SHAGWABA amma a DAKA.


komin zafin abu,baki ba dambe ko cacarbaki da ita(KE TSARARTACE?)


YAR UWA MIJI SAI SIYASA

0 Response to "YADDA ZAKI ZAUNA DA KISHIYA"

Post a Comment