-->

FOLLOW HASKE NEWS WHATSAPP CHANNEL

FOLLOW HASKE NEWS WHATSAPP CHANNEL
To continue receiving our daily updates on news, jobs, and opportunities, please follow our new channel above, Thank you for your continued support Haskenews Media & Publishing Services
Babbar Dama Ga Masu Kwalin SSCE Zuwa Ph.D: New Incentives Ta Sake Buɗe Shafin Ɗaukar Ma'aikata a Jihohi Da Dama

Babbar Dama Ga Masu Kwalin SSCE Zuwa Ph.D: New Incentives Ta Sake Buɗe Shafin Ɗaukar Ma'aikata a Jihohi Da Dama

Babbar Dama Ga Masu Kwalin SSCE Zuwa Ph.D: New Incentives Ta Sake Buɗe Shafin Ɗaukar Ma'aikata a Jihohi Da Dama

Gidauniyar New Incentives tana sanar da sake buɗe shafinta na ɗaukar ma'aikata domin gudanar da ayyukanta a Arewacin Najeriya. Wannan ƙungiya ce da ke ba da tallafi da ƙarfafa gwiwa ga masu kula da jarirai (caregivers) domin ganin an yiwa yara rigakafi, tare da wayar da kan al'umma kan mahimmancin kiwon lafiya.

Shirin New Incentives yana aiki ne a jihohi daban-daban da suka haɗa da: Zamfara, Jigawa, Katsina, Sokoto, Bauchi, Gombe, Kano, Kaduna, Kebbi, da Niger.

Kamar yadda muka yi muku alƙawari a baya, shafinmu na haskenews.com.ng ya tattaro muku jerin guraben aikin da aka buɗe a halin yanzu domin matasa masu neman aiki da takardun SSCE, Diploma, NCE, HND, BSc, BEd, BA, MSc, ko Ph.D.

Guraben Aiki a Gidauniyar New Incentives:

Ga jerin guraben Field Officers (Entry-level) daki-daki dangane da jihohi:

  - Jigawa / Katsina / Zamfara:

    https://new-incentives.breezy.hr/p/bb0007be7436-field-officers-entry-level

  - Bauchi State:

    https://new-incentives.breezy.hr/p/d0d0e6ea8f4f-field-officers-entry-level-bauchi-state

  - Gombe State:

    https://new-incentives.breezy.hr/p/b40b6daffe50-field-officers-entry-level-gombe-state

  - Kaduna State:

    https://new-incentives.breezy.hr/p/0e32c25552de-field-officers-entry-level-kaduna-state

  - Kebbi State:

    https://new-incentives.breezy.hr/p/70c858cc3eca-field-officers-entry-level-kebbi-state

  - Niger State:

    https://new-incentives.breezy.hr/p/0221d5cbdf11-field-officers-entry-level-niger-state

  - Sokoto State:

    https://new-incentives.breezy.hr/p/6957042fec69-field-officers-entry-level-sokoto-state

  - Yobe State:

    https://new-incentives.breezy.hr/p/4529bc0085d4-field-officers-entry-level-yobe-state

  - Kano State:

    https://new-incentives.breezy.hr/p/83533afe0983-field-officers-kano-state

  - Human Resources Officer (NW & NE):

    https://new-incentives.breezy.hr/p/3114e63d9fda-human-resources-officer

  - State Field Manager (Kebbi):

    https://new-incentives.breezy.hr/p/6f6abd5f533c-state-field-manager-internal-external


Guraben Aiki a Mal

Baya ga New Incentives, ƙungiyar Malaria Consortium ma tana neman ƙwararrun

ma'aikata kamar haka:

  - Technical Specialist:

    https://malariaconsortium.current-vacancies.com/Jobs/Advert/4190559?cid=2061&t=Technical-Specialist

  - Senior M & E Officer (Abuja):

    https://malariaconsortium.current-vacancies.com/Jobs/Advert/4190585?cid=2061&t=Senior-MAndE-Officer


Yadda Za a Cike (How to Apply):

Domin cike waɗannan ayyukan, ku kwafi adireshin yanar gizo (Link) ɗin aikin da kuke so ku liƙa a browser ɗinku domin kai ku inda za ku cika fom ɗin neman aikin.

Muhimmi: Tabbatar kun cike dukkan bayanan ku yadda ya kamata kuma kun ɗora CV ɗin ku kafin lokaci ya ƙure.

Allah ya ba da sa'a ga dukkan masu nema. Domin samun ƙarin rahotannin guraben aiki a kowace rana, ku ci gaba da bibiyar shafinmu na Haskenews.com.ng.

0 Response to "Babbar Dama Ga Masu Kwalin SSCE Zuwa Ph.D: New Incentives Ta Sake Buɗe Shafin Ɗaukar Ma'aikata a Jihohi Da Dama"

Post a Comment