-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Asusun Saka Jarin Matasan Najeriya Nyif Matasa Sama Da 25,000 Zaa Biya A Sabon Zagayen Bayar Da Rancen NYIF

Ma’aikatar Matasa da Cigaban Wasanni ta Tarayya za ta fara wani sabon zagaye na raba kudaden asusun saka jarin matasan Najeriya (NYIF) ga wadanda suka cancanta.

Galibin wadanda aka zaba daga cikin ‘yan takara sama da 25,000 da suka yi nasara, wadanda ake sa ran za su kasance cikin rancen, sun tabbatar da karbar sakwannin imel da sakonnin tes da ke tabbatar da tsarin amincewa da tsarin da kuma umarnin yadda ake samun kudaden.

Za a raba kudaden asusun saka jarin matasa najeriya (NYIF) ga wadanda suka ci gajiyar kudi tsakanin N250,000 (Naira Dubu Dari Biyu da Hamsin) zuwa N3m (Naira Miliyan Uku) gwargwadon girman kasuwancin da kuma kimarta.

Kimanin matasa 6,000 ne suka ci gajiyar shirin rabon kudaden na farko a shekarar 2020. Tuni dai aka bayyana sunayen wadanda suka ci gajiyar tallafin.

ALLAH yasa mudace Amin

0 Response to "Asusun Saka Jarin Matasan Najeriya Nyif Matasa Sama Da 25,000 Zaa Biya A Sabon Zagayen Bayar Da Rancen NYIF"

Post a Comment