Wannan wata dama ce ga Ƴan uwa yan Arewa: Kuyi Amfani Da wannan Hanyar Domin Duba Approval Naku Na NIRSAL Microfinance Bank
Wannan wata dama ce ga Ƴan uwa yan Arewa: Kuyi Amfani Da wannan Hanyar Domin Duba Approval Naku Na NIRSAL Microfinance Bank
Dan gane da Ƴan uwanmu da suka nemi bashi, na Gwamnatin tarayya sati biyu da suka wuce:
1.Wasu an tura masu da saqo cewa an yi musu approved na loan amma ba link.
2. Wasu kuma an yi musu approved amma sakamakon matsalar network basu samu message a wayar su ba.
3. zaku iya amfani da wannan link ɗin dake kasa amma sai wanda ya ajjiye Reference number na shi zaiyi .
4. Idan Kasan ka nemi HOUSEHOLDS, tom kayi amfani da link na farko, kayi copy link ɗin kayi paste a wani wajen kamar zaka aika saqo sai kayi editing nashi, ka saka Reference number naka a Qarshen link ɗin, sannan ka kuma yin copy Kai paste a browser na wayarka, (link ɗin+reference number naka)
In Sha Allah, in dai har sunyi maka approved, zaka gani Sai kayi accept.
1. Idan kuma ka nemi SMEs na masu CAC kenan, Sai kayi amfani da link na biyu, kabi the same process.
2. Idan kuma baka nema ba kwata-kwata, sai kayi amfani da link na uku.
3. Ku shiga ku cike domin yana da amfani sosai, kuma babu kuɗin ruwa.
Waɗan can na baya duka da akayi mutanen Kudu nacigaba da morewa harkar.
Wannan wata dama ce ga Ƴan uwa yan Arewa.
(1) https://nibloans.nmfb.com.ng/noninterestlendingtcfhouseholdofferletter/TCFNI
(2) https://nibloans.nmfb.com.ng/noninterestlendingtcfsmeofferletter/TCFNI
(3) https://nibloans.nmfb.com.ng/nmfbloanapplicationportal
Allah yasa munada rabo
ReplyDelete