Labari Mai Daɗi: Cibiyar harkokin kasuwanci ta (PFI) bankin heritage Limited zai fara rabawa membobin kungiyar manoma ta SEIFAC katin ATM a watan October
Tuesday, September 28, 2021
Comment
Labari Mai Daɗi: Cibiyar harkokin kasuwanci ta (PFI) bankin heritage Limited zai fara rabawa membobin kungiyar manoma ta SEIFAC katin ATM a watan October
Cibiyar harkokin kasuwanci ta (PFI) bankin heritage Limited zai fara rabawa membobin kungiyar manoma ta Seifac karkashin jagorancin anchor borrow program katin ATM a watan October
katin ATM ɗin da zai kasan ce ɗauke da tambarin SEIFAC da cikakken sunan manomi da ID Number Da Jiha, da LGA da dai sauransu.
Bayar da katin ATM din zai fara cikin watan October ga membobin da suka sanya mafi karancin NGN2,000 acikin asusun Heratige banka.
Source Ahmad El-Rufai Idris
0 Response to "Labari Mai Daɗi: Cibiyar harkokin kasuwanci ta (PFI) bankin heritage Limited zai fara rabawa membobin kungiyar manoma ta SEIFAC katin ATM a watan October "
Post a Comment