Gidauniyar Management Sciences for Health (MSH), wadda take daya daga cikin manyan kungiyoyin kasa-da-kasa dake fadi-tashin inganta tsarin lafiya a duniya tun shekarar 1971, ta sanar da bude sabbin guraben aiki a Najeriya da kuma matakin kasa-da-kasa.
MSH kungiya ce da ba ta nuna bambanci wajen daukar ma'aikata, kuma tana maraba da kowa, ciki har da nakasassu, domin gina gobe mai kyau a fannin lafiya.
Guraben Ayyukan Da Ke Najeriya:
Operations Specialist – (Abuja)
👉 Latsa nan domin cikewa
Finance and Admin Assistant – (Jigawa)
👉 Latsa nan domin cikewa
Finance and Administration Officer – (Taraba)
👉 Latsa nan domin cikewa
Project Director (Cervical Cancer Elimination) – (Abuja/Locations)
👉 Latsa nan domin cikewa
Technical Director (Cervical Cancer Elimination) – (Abuja/Locations)
👉 Latsa nan domin cikewa
Guraben Masu Bada Shawara (Consultants/Experts):
Country Context Experts (Hybrid/International)
👉 Latsa nan domin cikewa
Supply Chain & Pharmaceutical Experts (Global)
👉 Latsa nan domin cikewa
Health Economics and Financing Experts (Global)
👉 Latsa nan domin cikewa
Management, Finance & Operations Experts (Global)
👉 Latsa nan domin cikewa
Health Systems Strengthening Experts (Global)
👉 Latsa nan domin cikewa
Yadda Zaka Cike:
Domin neman kowane daya daga cikin wadannan ayyuka, ka latsa mahadar (link) dake karkashin aikin da kake so. Zai kai ka kai tsaye zuwa shafin MSH inda zaka ga cikakkun sharuddan aikin da yadda zaka dora takardunka.
0 Response to "Akwai Albashi Mai Tsoka: Gidauniyar MSH Ta Buɗe Shafin Daukar Sabin Ma'aikata Masu SSCE, Diploma, NCE, HND da Digiri"
Post a Comment