Shahararriyar kungiyar agaji ta duniya, Mercy Corps, wadda take fadi-tashi wajen samar da sauyi da taimakon al'umma a kasashe sama da 40, ta sanar da bude gagaruman guraben aiki guda 26 a Najeriya.
Wannan dama ce ga kwararrun ma'aikata da matasa masu neman gogewa a fannoni daban-daban kamar lafiya, gine-gine (Engineering), gudanarwa (Admin/HR), da kuma tattara bayanai.
Jerin Guraben Ayyukan Da Wuraren Da Suke:
Aikin Da Ke Jihar Borno:
Human Resources Manager - Latsa nan domin cikewa
WASH Assistant - Latsa nan domin cikewa
Monitoring, Evaluation, & Learning Assistant - Latsa nan domin cikewa
WASH Officer (Engineer) - Latsa nan domin cikewa
Nutrition Program Assistant - Latsa nan domin cikewa
(Akwai sauran guraben a Borno kamar CARM Assistant, Deputy Finance Manager, da Pharmacy Assistant a cikin jerin).
Aikin Da Ke Jihar Yobe / Damaturu:
Communication Officer - Latsa nan domin cikewa
Safety & Security Officer - Latsa nan domin cikewa
Clinical Officer - Latsa nan domin cikewa
Nutrition Program Officer - Latsa nan domin cikewa
WASH Officer (Engineer) - Latsa nan domin cikewa
Aikin Da Ke Abuja (FCT):
Project Officer - Latsa nan domin cikewa
Senior Human Resources Officer - Latsa nan domin cikewa
Digital Archiving Consultant - Latsa nan domin cikewa
Enumerator (Part-time) - Latsa nan domin cikewa
Yadda Zaka Cike:
Domin neman kowane daya daga cikin wadannan ayyuka, ka tabbata ka latsa mahadar (link) dake karkashin aikin da kake so ka nema. Zai kai ka kai tsaye inda zaka ga cikakkun sharuddan aikin da kuma inda zaka dora takardunka (CV).
Muhimmi:
Mercy Corps kungiya ce mai daraja wadda ba ta nuna bambanci, don haka ana karfafawa mata da maza gwiwa su nema. Hanzarta cike naka yanzu kafin lokaci ya kure.
Kada ku manta ku raba wannan labari ga sauran 'yan uwa da abokai domin su ma su amfana da wannan babbar dama.
0 Response to "DAMAR AIKI Da NGO: Gidauniyar Mercy Corps Ta Bude Guraben Aiki Guda 26 (Duba Jerin Ayyukan Da Yadda Zaka Cike)"
Post a Comment