GA WATA DAMA TA TALLAFI! Gwamnatin Tarayya na shirin bayar da tallafin ₦100,000 ga iyalai masu buƙata ƙarƙashin shirin NFSP
GA WATA DAMA TA TALLAFI! Gwamnatin Tarayya na shirin bayar da tallafin ₦100,000 ga iyalai masu buƙata ƙarƙashin shirin NFSP
Gwamnatin Tarayya ta shirya fara tantancewa da zaɓen iyalan da za su amfana da tallafin kuɗi na ₦100,000 ƙarƙashin shirin Nigeria Family Strengthening and Development Programme (NFSP).
An ƙirƙiri wannan shiri ne domin taimaka wa iyalai masu ƙaramin ƙarfi da waɗanda ke cikin mawuyacin hali, musamman a wannan lokaci na tsadar rayuwa.
YADDA ZA KA YI RAJISTA
Masu sha'awar neman tallafin za su iya shiga shafin rajistar ta wannan hanyar:
ABUBUWAN DA YA KAMATA KA SANI:
✅ Ka tabbatar da cewa bayanan da ka bayar gaskiya ne.
✅ Ka tanadi ingantacciyar lambar NIN domin tantance bayananka.
✅ Ka cike bayanan kanka da na iyalinka yadda ya kamata.
✅ Ka riƙa duba saƙonnin wayarka domin samun sanarwa idan an zaɓe ka.
MUHIMMIN LURA: Yin rajista ba yana nufin an tabbatar za ka samu tallafin ba. Za a tantance masu nema kafin zaɓen waɗanda suka cancanta. Haka kuma, kada ka biya kowa kuɗi domin samun wannan tallafi.
Kada ka karanta ka wuce! Ka tura wa 'yan uwa da abokan arziki domin su ma su samu wannan bayani.
Ka bi shafinmu domin samun sahihan bayanai kan tallafin gwamnati, guraben ayyukan yi, scholarships da sauran damammaki.
LIKE, SHARE & FOLLOW domin samun ƙarin bayani!
HASKENEWS – Muna kawo maka labari, muna sanar da kai dama.
0 Response to "GA WATA DAMA TA TALLAFI! Gwamnatin Tarayya na shirin bayar da tallafin ₦100,000 ga iyalai masu buƙata ƙarƙashin shirin NFSP"
Post a Comment