-->

FOLLOW HASKE NEWS WHATSAPP CHANNEL

FOLLOW HASKE NEWS WHATSAPP CHANNEL
To continue receiving our daily updates on news, jobs, and opportunities, please follow our new channel above, Thank you for your continued support Haskenews Media & Publishing Services
Tallafin Rancen Kudi ₦300,000: Gwamnatin Tarayya Ta Bude Shafin Cike Shirin GEEP Na Shekarar 2026 Karkashin Hukumar NSIPA

GEEP LOAN:
Gwamnatin Tarayya ta bude shirin GEEP LOAN (Government Enterprise & Empowerment Programme) domin tallafawa ‘yan kasuwa ƙanana, mata, matasa, da manoma.

Wannan shiri yana ba da damar samun bashi (loan) har zuwa ₦300,000 (gwargwadon cancanta) domin habaka kasuwanci ko noma.

  • Bashi mara ruwa (interest-free)
  • Ba sai an bada jingina ba
  • Shiri ne na gaskiya daga gwamnati

Wannan bashin yana da rukuni biyu:

  • Individual: Ga wadanda zasu iya yin rajista ko babu CAC.
  • Cooperative Society: Ga masu rijista da CAC.

Ga hanyar yin rijista:
https://geep.nsipa.gov.ng/

2 Responses to "Tallafin Rancen Kudi ₦300,000: Gwamnatin Tarayya Ta Bude Shafin Cike Shirin GEEP Na Shekarar 2026 Karkashin Hukumar NSIPA"