-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Gidauniyar Hallmark Leadership Initiative (HALI) na Neman Ma'aikatan Enumerator

Gidauniyar Hallmark Leadership Initiative (HALI) na Neman Ma'aikatan Enumerator

Gidauniyar Hallmark Leadership Initiative (HALI) na Neman Ma'aikatan Enumerator

Muna neman kwararrun mutane da za su cike gurbun aiki a karkashin wannan shiri.

Abubuwan da Ake Bukata:

  • Wurin Zama: Dole mai nema ya kasance mazaunin Maiduguri ko Jere.

  • Hali: Kasancewa mai ladabi da iya mu’amala da mutane.

  • Kwarewa: Za a fi ba wadanda suka sani kan:

    • Aiki da nakasassu.

    • Kariyar jama'a (Protection/Safeguarding).

    • Tattara bayanai (Data Collection).

Yadda Za A Cike:
A aika takardar CV da wasikar neman aiki (Cover Letter) zuwa wannan imel din:
recruitment.hali2026@gmail.com

  • Tunnatarwa: Rubuta sunan aikin (Job Title) a wurin "Subject" na imel din.

Ranar Rufewa:
14 ga watan Fabrairu, 2026.

0 Response to "Gidauniyar Hallmark Leadership Initiative (HALI) na Neman Ma'aikatan Enumerator"

Post a Comment