Tallafin Rancen Kudi ₦300,000: Gwamnatin Tarayya Ta Bude Shafin Cike Shirin GEEP Na Shekarar 2026 Karkashin Hukumar NSIPA
Thursday, February 12, 2026
Comment
Tallafin Rancen Kudi ₦300,000: Gwamnatin Tarayya Ta Bude Shafin Cike Shirin GEEP Na Shekarar 2026 Karkashin Hukumar NSIPA
GEEP LOAN:
Gwamnatin Tarayya ta bude shirin GEEP LOAN (Government Enterprise & Empowerment Programme) domin tallafawa ‘yan kasuwa ƙanana, mata, matasa, da manoma.
Wannan shiri yana ba da damar samun bashi (loan) har zuwa ₦300,000 (gwargwadon cancanta) domin habaka kasuwanci ko noma.
- Bashi mara ruwa (interest-free)
- Ba sai an bada jingina ba
- Shiri ne na gaskiya daga gwamnati
Wannan bashin yana da rukuni biyu:
- Individual: Ga wadanda zasu iya yin rajista ko babu CAC.
- Cooperative Society: Ga masu rijista da CAC.
Ga hanyar yin rijista:
https://geep.nsipa.gov.ng/
0 Response to "Tallafin Rancen Kudi ₦300,000: Gwamnatin Tarayya Ta Bude Shafin Cike Shirin GEEP Na Shekarar 2026 Karkashin Hukumar NSIPA"
Post a Comment