Rundunar Sojojin Najeriya tana sanar da jama’a cewa an buɗe rajistar yanar gizo don neman shiga Short Service Combatant (SSC) Course 49
Wannan wata dama ce ta musamman ga ’yan Najeriya masu cancanta da ke son yin hidima ga ƙasarsu a fannin yaƙi (Combat Arms) da kuma fannin tallafin yaƙi (Combat Support Arms) na Rundunar Sojojin Najeriya.
Masu sha’awar neman wannan dama ana shawarce su da su ziyarci shafin rajista na hukuma
https://recruitment.army.mil.ng/military-secretary
0 Response to "Rundunar Sojojin Najeriya tana sanar da jama’a cewa an buɗe rajistar yanar gizo don neman shiga Short Service Combatant (SSC) Course 49"
Post a Comment