-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Akwai Albashi Mai Tsoka: Masu Kwalin Sakandare, Diploma, NCE, HND, BSc, BEd, BA, MSc da Ph.D: An Bude Shafin Daukar Ma'aikata a Solina Centre for International Development and Research (SCIDAR)

Akwai Albashi Mai Tsoka: Masu Kwalin Sakandare, Diploma, NCE, HND, BSc, BEd, BA, MSc da Ph.D: An Bude Shafin Daukar Ma'aikata a Solina Centre for International Development and Research (SCIDAR)

Akwai Albashi Mai Tsoka: Masu Kwalin Sakandare, Diploma, NCE, HND, BSc, BEd, BA, MSc da Ph.D: An Bude Shafin Daukar Ma'aikata a Solina Centre for International Development and Research (SCIDAR)

Masu neman aiki, kuna da damar samun guraben aiki daban-daban a Solina Centre for International Development and Research (SCIDAR). An buɗe waɗannan guraben ne ga waɗanda suka cancanta kuma suke da sha'awar bayar da gudummawarsu a fannoni daban-daban.

Ga jerin guraben aiki da aka buɗe a halin yanzu da hanyoyin neman su:

  1. Bilingual Intern
    Latsa nan domin cikewa: https://odoo.scidar.org/jobs/bilingual-intern-332

  2. Communications Specialist (Executive Support)
    Latsa nan domin cikewa: https://odoo.scidar.org/jobs/communications-specialist-executive-support-318

  3. NYSC Internship
    Latsa nan domin cikewa: https://odoo.scidar.org/jobs/nysc-internship-299

  4. Human Resources Intern
    Latsa nan domin cikewa: https://odoo.scidar.org/jobs/human-resources-intern-338

  5. In-Country Consultant – DMPA-SC/SI Enabling Environment (Multiple Countries)
    Latsa nan domin cikewa: https://odoo.scidar.org/jobs/in-country-consultant-dmpa-sc-si-enabling-environment-multiple-countries-360

  6. Human Resources Officer
    Latsa nan domin cikewa: https://odoo.scidar.org/jobs/human-resources-officer-339

  7. Program Analyst
    Latsa nan domin cikewa: https://odoo.scidar.org/jobs/program-analyst-kano-326

  8. M&E Focal Person (Analyst)
    Latsa nan domin cikewa: https://odoo.scidar.org/jobs/m-e-focal-person-analyst-348

  9. IT Graduate Intern
    Latsa nan domin cikewa: https://odoo.scidar.org/jobs/it-graduate-intern-345

  10. Facility & Admin Assistant (Borno)
    Latsa nan domin cikewa: https://odoo.scidar.org/jobs/facility-admin-assistant-borno-346

  11. Technical Lead (CRoWN)
    Latsa nan domin cikewa: https://odoo.scidar.org/jobs/technical-lead-crown-344

  12. Monitoring, Evaluation, Research & Learning (MERL) Associate
    Latsa nan domin cikewa: https://odoo.scidar.org/jobs/monitoring-evaluation-research-learning-merl-associate-337

  13. IT Officer
    Latsa nan domin cikewa: https://odoo.scidar.org/jobs/it-officer-349

  14. Research Associate – Implementation Research
    Latsa nan domin cikewa: https://odoo.scidar.org/jobs/research-associate-implementation-research-361

  15. Principal's Driver
    Latsa nan domin cikewa: https://odoo.scidar.org/jobs/principal-s-driver-53

  16. Driver
    Latsa nan domin cikewa: https://odoo.scidar.org/jobs/driver-104

Ku tabbata kun cika fom ɗin aiki da kyau kuma a kan lokaci. Sa'a a gare ku. 

1 Response to "Akwai Albashi Mai Tsoka: Masu Kwalin Sakandare, Diploma, NCE, HND, BSc, BEd, BA, MSc da Ph.D: An Bude Shafin Daukar Ma'aikata a Solina Centre for International Development and Research (SCIDAR)"