Masu neman aiki, kuna da damar samun guraben aiki daban-daban a Solina Centre for International Development and Research (SCIDAR). An buɗe waɗannan guraben ne ga waɗanda suka cancanta kuma suke da sha'awar bayar da gudummawarsu a fannoni daban-daban.
Ga jerin guraben aiki da aka buɗe a halin yanzu da hanyoyin neman su:
Bilingual Intern
Latsa nan domin cikewa: https://odoo.scidar.org/jobs/bilingual-intern-332
Communications Specialist (Executive Support)
Latsa nan domin cikewa: https://odoo.scidar.org/jobs/communications-specialist-executive-support-318
NYSC Internship
Latsa nan domin cikewa: https://odoo.scidar.org/jobs/nysc-internship-299
Human Resources Intern
Latsa nan domin cikewa: https://odoo.scidar.org/jobs/human-resources-intern-338
In-Country Consultant – DMPA-SC/SI Enabling Environment (Multiple Countries)
Latsa nan domin cikewa: https://odoo.scidar.org/jobs/in-country-consultant-dmpa-sc-si-enabling-environment-multiple-countries-360
Human Resources Officer
Latsa nan domin cikewa: https://odoo.scidar.org/jobs/human-resources-officer-339
Program Analyst
Latsa nan domin cikewa: https://odoo.scidar.org/jobs/program-analyst-kano-326
M&E Focal Person (Analyst)
Latsa nan domin cikewa: https://odoo.scidar.org/jobs/m-e-focal-person-analyst-348
IT Graduate Intern
Latsa nan domin cikewa: https://odoo.scidar.org/jobs/it-graduate-intern-345
Facility & Admin Assistant (Borno)
Latsa nan domin cikewa: https://odoo.scidar.org/jobs/facility-admin-assistant-borno-346
Technical Lead (CRoWN)
Latsa nan domin cikewa: https://odoo.scidar.org/jobs/technical-lead-crown-344
Monitoring, Evaluation, Research & Learning (MERL) Associate
Latsa nan domin cikewa: https://odoo.scidar.org/jobs/monitoring-evaluation-research-learning-merl-associate-337
IT Officer
Latsa nan domin cikewa: https://odoo.scidar.org/jobs/it-officer-349
Research Associate – Implementation Research
Latsa nan domin cikewa: https://odoo.scidar.org/jobs/research-associate-implementation-research-361
Principal's Driver
Latsa nan domin cikewa: https://odoo.scidar.org/jobs/principal-s-driver-53
Driver
Latsa nan domin cikewa: https://odoo.scidar.org/jobs/driver-104
Ku tabbata kun cika fom ɗin aiki da kyau kuma a kan lokaci. Sa'a a gare ku.
09166283098
ReplyDelete