-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

SIFFOFI GUDA SHA DAYA DA MACE TAKESO NAMIJI YA KASANCE DASU

SIFFOFI GUDA SHA DAYA DA MACE TAKESO NAMIJI YA KASANCE DASU

SIFFOFI GUDA SHA DAYA DA MACE TAKESO NAMIJI YA KASANCE DASU


Dan uwa ka kula, 

1,Namiji mai tausayi mace tanason Namiji mai tausayi bawai kaushin zuciyaba ko saurin duka mace tana so mutum ya zamo ko fada ze mata yayi  cikin hikima.

2, Mace tanaso Wanda ze rinka girmamata ba wanda ze tozartata da goriba.

3, mace tana son kakkarfa mai lafiya daze biya mata bukatar aure.

4, Mace tana son namijin dake amsa kuskurensa idan ya aikata. 

5, Mace tanason Namiji mai karamcj mai alheri da kyauta koda ba koda yausheba, ba kakkamoba.

6, Mace tanason namini da ya yadda da kansa. 

7, mace bata son Namiji mai nauyin jiki da kasawa Wanda zeta wahalar da ita.

8, Mace tana son namiji daze sata farin ciki taji cewar ta cika mace, ba Wanda idan ya doso gida zata dinka fargaba ba daga lokacin bazata kara walwala ba seya futa.

9, mace tana son namijin dake sonta don Allah ba don dukiyarta ba, ki matsayi ko kyanta ba, domin tasan idan wadanna abubuwa suna kare watsar da ita zeyi.

10, mace tana son namini mai wayo da dabara kuma mai hakuri.

11, sanan Mace tana son namiji mai dogon tunani kafin ya yanke hukunci, Wanda ko ransa ya baci bazeyi komai ba se yayi tunani, da fatan yan uwa maza zaku dau darasi.

0 Response to "SIFFOFI GUDA SHA DAYA DA MACE TAKESO NAMIJI YA KASANCE DASU"

Post a Comment