-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

YADDA AKE ZAMAN AURE

YADDA AKE ZAMAN AURE

YADDA AKE ZAMAN AURE 

amatsayinki na matar mijinku wacca ya auro kike karkashinsa, kuma ya zamana shugaba agareki, to duk fushin da zakiyi da mijinki, Kada ki sake kiyi masa wadanan abubuwa, akwai mata da suke wuce gona da iri alokacin da suka samu matsala da mazajensu, dolene a arinka samun matsala tsakanin ma aurata, amma duk irin matsalar da zaki samu da mijinki kada ki kuskura ki masa Wanda nan halayen. Duk irin matsala da zakuyi da mijinki kada ki shigo da raini atsakaninku, ko cigaba dayi masa biyaya koda kina fushi dashi, amma shigowa da raini ko kaskantashi don kun samu wata matsala ba naki bane. Duk irin sabanin da zaku samu da mijinki kada ki daina masa duk wasu abubuwa da kike masa da kikasan yana so.Idan duk safiya kece me zaba masa kayan da zesa to kada ki fasa hakan saboda kina fushi dashi. Duk bacin rai kada ki fasa dafawa mijinki  abinci, koda kece kike temakawa gidan da abinci kada ki fasa Dan kun samu matsala. Kada ki kice don kunyi fada da maigidanki, kice fushi ze shafi yayanki kona abokiyar zamanki ko ita abokiyar zaman taki saboda, saboda mijinki ya bata miki rai. Duk tsanani fadan da masifa da kuyi da mijinki kada idan ya nemeki kiki zuwa, Wanan babbar masifa ce gareki, kada ki sake kidena ko daya daga wadanna abubuwa da kikeyi, idan kikace zaki , to tabbas akwai babbar matsala, domin kuwa zakisha tsinuwar mala iku ga daukar zunubi da kikeyi, mafi Alkhairi kiyi abinda Allah yace da monzan Allah azauna lafiya

0 Response to "YADDA AKE ZAMAN AURE"

Post a Comment