-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Abinda Zaku Saka a Wajan"Amount, Business Value da Additional Investment Needed" Waja Cike Tallafin Naira N50,000 na Presidential Conditional Loan and Grant Scheme da aka Bude

Gwamnatin Tarayya Ta Bude Sabon Tallafinnan na Naira N50,000 ga Kananan Yan Kasuwa Mai Suna "Conditional Loan and Grant Scheme to Businesses in Nigeria". Shi dai wannan tallafin an kaddamarda shi ne ga yankasuwa masu kananan da matsakaitan kasuwanci. 

Loan Scheme and Palliative program for financial growth.

Revolutionising Financial Support

The Federal Government of Nigeria is delighted to announce the kickoff of the Presidential Conditional Loan and Grant Scheme to Businesses in Nigeria (including Nano businesses) as part of the Presidential Palliative Program.

A Game-changer in Economic Empowerment.

Tsarin Yadda Zaku Cike

A wajen cike wannan tallafin na N50,000. wajen sa Amount ku saka N50,000 wajen Business Value ku saka N200,000. Shi Kuma Additional Investment Needed ku saka YES

Bangarorin da shirin ya kunsa

  • Traders
  • Food Services 
  • ICT
  • Transportation
  • Creatives
  • Artisans

Yadda Zaku Cike

 Domin Cike Tallafi: https://grant.fedgrantandloan.gov.ng/

Domin Cike Rance: https://loan.fedgrantandloan.gov.ng/

Samu Cikakken Bayani: https://www.fedgrantandloan.gov.ng/

0 Response to "Abinda Zaku Saka a Wajan"Amount, Business Value da Additional Investment Needed" Waja Cike Tallafin Naira N50,000 na Presidential Conditional Loan and Grant Scheme da aka Bude"

Post a Comment