-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Yadda Zaki Zauna da Mijinki Lafiya

Yadda Zaki Zauna da Mijinki Lafiya

Yadda Zaki Zauna da Mijinki Lafiya

    To shidai zaman aure ba zamana na wasaba don haka yakamata duk wanda zaiyi aure mace ko namiji yasan cewa ba zamana nawasa ba.

   sannan yakamata ga duk wanda zaiyi aure macce ko namiji.yasani cewa wata ibadata zaiyi da Allah(S.W.A.) yayi umarni kuma sunna ce daga cikin sonnoninsa.

   yanada kyau maaurata susani cewa akwai hakkokin da sukawajaba.

Namiji yanada hakkoki matarsa akansa ,itama matarsa tanada hakkin mijinta akanta.

don haka yakamata susani cewa zaman ibada sukeyi kuma lada

yana daga hakkin mata ga mijinta

   1. muhalli

   2. ciyarwa(gwargwadon hali)

   3. Tufatarwa

   4. kula da lfiyarta

   5. ilmantarwa    

   6. mutuntata 

wayannan kadanna daga cikin hakkin mata akan mijinta kuma sune manya daga ciki.

sai kuma hakkin miji ga matarsa

1. kula da kakula da kanta

2. kula da dukiyarsa

3. kula da yayansa

4. kiyaye mutuncinsa

5. kula da danginsa

0 Response to "Yadda Zaki Zauna da Mijinki Lafiya"

Post a Comment