Gwamnatin Tarayya Ta Bude Sabon Shafin Tallafin Project T-MAX ga Yan Jahar Gombe
Sunday, September 25, 2022
Comment
Gwamnatin Tarayya Ta Bude Sabon Shafin Tallafin Project T-MAX ga Yan Jahar Gombe
Ayau satumba 2022 yanar gizon jihar gombe ta fara aiki shirin t-Max tsarin fasaha ne, Ilimin sana'a da horarwa (TVET) wanda aka ƙera don baiwa 'yan Najeriya ƙwarewar fasaha da sana'a. za 'a rufe tashar rajistar ranar 30,ga Satumba.
T-MAX Project zai tabbatar da cewa Cibiyoyin TVET suna aiki da cikakken ƙarfi, yayin da suke ba da horon ƙwarewa kyauta da kuma samar da albarkatu a cikin tattalin arzikinmu.
Bangarorin Fasaha(Skill Sectors) Da Za'a Koyar
- ICT
- Automobile
- Furniture Works
- Welding & Fabrication
- Plumbing & Fittings
- Tiling & Interlocking
- Electrical Installation
- Solar Installation & Maintenance
- Air Conditioning & Refrigeration Repairs
- Photography & Cinematography
- Tailoring/Fashion Design
- Beauty Care & Cosmetology
- Leather Works
- Agripreneur / Agro-Packaging
Yadda Zaku Cike
Idan kunada bukatar cike wannan sabon tallafi na Gwamnatin Tarayya kuyi amfani da shafin yanar gizo-gizo da ke a kasa domin cikewa
0 Response to "Gwamnatin Tarayya Ta Bude Sabon Shafin Tallafin Project T-MAX ga Yan Jahar Gombe"
Post a Comment