-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Makomar masu jiran cin moriyar manhajar "Pi Network" Anan Gaba

Makomar masu jiran cin moriyar manhajar "Pi Network" Anan Gaba

Makomar masu jiran cin moriyar manhajar "Pi Network" Anan Gaba.

Daga muhammad Kwairi Waziri.

Duk masu mining din pi network ya san cewa, ko bajima ko ba dade sai anbukaci ya saka kudi a wallet nashi kafin ya samu damar cire kudin sa da ya samu ta hanyar yin mining.

Duk Wadanda suka yi amfani da platform kamar su my bonus da sauran su, sun san haka domin sai da suka gama shan wahala aka ce asa kudi, wallahi akwai abokina daya saka 450 har yau babu labari.

A lokachin duk wanda ya saka kudi daga farko sun bashi damar cire wa lokaci guda, amma kalilan mutane ne suka cire kudin su nan ma anyi amfan i dasu ne wajen kira kasuwa hakan yasa mutane sukaita saka makudan kudade dare daya aka tashi da kudaden su.

To duk mai pi network yasa a ransa zaici karo da wannan al'amarin anan gaba dan haka wallahi mutane su kiyaye kada su tura kudi a banza.

Kusan duk platform da akeyi ba'a taba samun wanda yayi farin jini da karbuwa a gun jama'a ba kamar pi network.

To hakan yasa ake ta yau darar matasan mu cewa zata fashe, kuma alhali karya ce da yau dara.

Shawara ta kwaya daya ce ga masu mining, wlh idan har kasan kayi KYC kuma yasan inda ake saya wlh yaje ya sayar ya saka kudin sa a aljihun sa ya bar dogon buri daya keyi.

Sai dai wuri daya Dan pi network yake burgeni shine akwai fatan alheri da kuma manufofin alheri a gunsa idan ta fashe.

0 Response to "Makomar masu jiran cin moriyar manhajar "Pi Network" Anan Gaba"

Post a Comment