-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Yadda Ake Zama Da Budurwa

Yadda Ake Zama Da Budurwa

Yadda Ake Zama Da Budurwa 

1. Karka taba tsammanin zata kira ka awaya idan ba haka ba zaka mutu kana jira.

2. Ka sani idan kace mata "I love you" ko ina sonki nagode kawai zata ce amma girmankai bazai barta tace maka I love you ba.

3. Karka taba tsammani zata fara maka magana idan tana online.

4. Idan ka tura mata love messages kar kayi tsammanin zata yi maka reply.

5. Kasani kai ke sonta, kuma kai zaka kula da ita, ita bazata iya yi maka komai ba.

6. Ko yaushe zata iya rabuwa da kai idan ta samu wanda yapi ka kudi.

7. Kasani cewa bakai kadai bane saurayinta.

Haqiqa idan kayi haka zaka zauna lapiya da budurwar ka bahaushiya.

Yan mata abar yawan jan aji ,sbd kar ajin yajanye

1 Response to "Yadda Ake Zama Da Budurwa"