Jami'ar Yusuf Maitama Sule Kano Tana Sanar Da Daliban Da Suka Nemi Admission Da Ta Fitarda List Na 2021/2022
Jami'ar Yusuf Maitama Sule Kano Tana Sanar Da Daliban Da Suka Nemi Admission Da Ta Fitarda List Na 2021/2022.
Game da Jami'ar Jami'ar Yusuf Maitama Sule Kano
Jami'ar Yusuf Maitama Sule Kano jami'a ce mallakin gwamnatin jihar Kano mai cibiyoyi guda biyu daya a tsakiyar birnin Kano, wata kuma a babban harabar dake kan titin Muhammadu Buhari daura da Kofar Kabuga - Kofar Ruwa Road a jihar Kano, Nigeria. Gwamnatin Jihar Kano ta kafa Jami’ar Yusuf Maitama Sule a shekarar 2012.
Assalamu Alaikum warahamatullahi taala wabarakatuhu Jama’a Barkanmu da sake kasancewa daku a wannan shafin namu mai Albarka na hausasqhu.ng.com hafin taimakon Al,umma
Ana Sanar Da Daliban Da Suka Nemi Makarantar Yusuf Maitama Sule Sun Fitar Da Admission List Na 2021/2022 admission yana portal nasu na Makaranta don haka sai mutum yayi maza ya duba wannan Link din
Shiga Wannan Link Domin Dubawa Sunanka.
0 Response to "Jami'ar Yusuf Maitama Sule Kano Tana Sanar Da Daliban Da Suka Nemi Admission Da Ta Fitarda List Na 2021/2022"
Post a Comment