-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Yadda Zaku Duba Idan  Kunsamu Rancen Bankin Nirsal Microfinance "Non interest loan AGSMEIS, Household, SME

Yadda Zaku Duba Idan Kunsamu Rancen Bankin Nirsal Microfinance "Non interest loan AGSMEIS, Household, SME

Yadda Zaku Duba Idan  Kunsamu Rancen Bankin Nirsal Microfinance "Non interest loan AGSMEIS, Household, SME

Kamar yadda mutane da yawa sukeso su bah koh sun samu yannan loan na bashi da bankin Nirsal microfinance bank suke bayarwa wanda baida kudin ruwa amma abun yana dan wahala koh ma nace baya yuyiwa amma kuma idan kanaso ka dubah na wanda aka cike TCF mai interest toh shi zakaje direct zuwa link ka dubah kaga shin kadamune koko baka samu bah 

Toh shima non interest yanzu anyi direct link da zakaje kaga offer letter ka shin ka samune koko 

Yadda zaka dubah shine da farko ka shiga https://nibloans.nmfb.com.ng/getofferletter kana shiga zai kaika kai tsaye wurin da zaka dubah offer letter ka saika taba ka zabi shin wane loan ne ka cika a ciki 

  • AGSMEIS non interest 
  • SME non interest 
  • Household non interest 

Idan ka zaba daga nan sai yatafi inda zaisa reference number nasa dama dai idan ba a mantaba shi non interest suna bada reference number lokacin da kazo cikeshi toh da wannan reference number dashi zakayi amfani ka dubah 

Saka copy reference number kasa wurin ka kula wurin da zaka kofa kar kayi kuskure saika sa kana sawa saika danna submit button daga nan zai bayyanama wani hali kake ciki a wannan loan din

0 Response to "Yadda Zaku Duba Idan Kunsamu Rancen Bankin Nirsal Microfinance "Non interest loan AGSMEIS, Household, SME"

Post a Comment