-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Hukumar Kula da Asibiti da Hukumar Kula da Lafiya ta Farko ta Jihar Borno Ta Buɗe Shafin Daukar Ma'aikatan Lafiya

Hukumar Kula da Asibiti da Hukumar Kula da Lafiya ta Farko ta Jihar Borno Ta Buɗe Shafin Daukar Ma'aikatan Lafiya

Hukumar Kula da Asibiti da Hukumar Kula da Lafiya ta Farko ta Jihar Borno Ta Buɗe Shafin Daukar Ma'aikatan Lafiya

Kamar de yadda kuka sani wannan aiki a jihar borno za a yishi.

Dan haka idan kana bukata saika danna Link dake kasa na Apply now domin cikawa.

Ranar rufewa wannan aikin: kamar Yadda sanarwa ta fito wannan aikin na jahar borno za’a rufe shi sati shida masu zuwa kenan daga yau 19 ga watan July shekara ta 2022, zuwa 23 ga watan August shekara ta 2022.

Ire-Iren Ayukan da Zaku Cike

  • Consultants, 
  • Locum Consultants, 
  • Medical Officers, 
  • Contact Staff,
  • Other Health Professionals.

Ana gayyatar aikace-aikacen  ga wanda ya cancanta don yin aikin da aka tallata a cikin Hukumar Kula da Asibiti da Hukumar Kula da Lafiya ta Farko ta Jihar Borno.

Yadda Zaku Cike

Domin cike wannan damar zaku iya amfani da shafin yanar gizo-gizo da ke a kasa domin cikewa kai tsaye

LATSA NAN

ALLAH Yasa Mu Dace Baki Daya


1 Response to "Hukumar Kula da Asibiti da Hukumar Kula da Lafiya ta Farko ta Jihar Borno Ta Buɗe Shafin Daukar Ma'aikatan Lafiya"

  1. Slm. Al'ummar wannan gari mai albarka Ina mai tunatardamu koyi da sauran garuruwa masu ci gaba. Ya kamata duk wani Dan siyasa da zai zo mana takara ko yake Kan Mulki ya alkawaranta mana abin da zai yi mana a wannan gari mai albarka don cigabanmu baki daya ba don abinda zamu Saka a aljihummuba, da haka al'umma ke cigaba har zurriyarsu masu zuwa a gaba. Bazamu manta da ayyukin wasuba kamar haka ba:-
    His Excellency Late Audu Bako: 1976 Wasai dam
    His Excellency Late Alhaji Abubakar Rimi: Null
    Late Hon. Garba Kazawa: Null
    Late Hon. Lawan Umar: 1990 Wutar NEPA
    Hon. Habibu Sale Minjibir: 2002 Saka lasifikoki a masallatai, da Asibitin Sha ka tafi 2003 da 2006 Masallacin JUMU'AT na Kofar fada, da Islamiyya ta Jannatil-Ma'awa, da Karin wutar lantarki da ruwan famfo da gyaran sake transformer tare da gyaranta sau da dama. 2004 gyaran rufin kwata.
    Hon. Sani Sale Minjibir: Zero
    Hon. A. A. Minjibir: 2011 One block a Kofar gidan Zakaria layin transformer da Sabuwar transformer
    Engr. Dr. Rabi'u Musa Kwankwaso: 2011 One upstair block at Wasai Special Primary School.
    Hon. Damisawa: zero
    Hon. Isyaku Ibrahim Kunya: Zero
    Hon. Kabir Auwal Abdakaya: Zero
    Late Hon. Isyaku Ladi: Zero
    Hon. Nasir Garba Kunya: Zero
    Hon. Alhaji Sa'ad Abdakaya: Zero
    Hon. Auwalu Unable Minjibir: Agent project na 2022 Senator Mal. Ibrahim Shekarau
    Hon. Sani Nadabo: Zero
    Hon. Bashir Baballe Minjibir: 2015 one block at G.S.S. Wasai Co-Exist.
    Late Hon. Dahiru Ladi (R.A.): 2014: Masallacin Tsamiyya da Masallacin Majalissar koshi
    Malam Ibrahim Shekarau: 2022 One Block at G.S.S. Wasai Co-Exist. Karkashin Jagorancin Hon. Muktar Sa'ad Wasai (Mute).
    Dr. Abdullahi Umar Ganduje: Zero
    Hon. Tasi'u Ibrahim Zabainawa: 2022 Upgrading na asibitin Sha ka tafi zuwa dakin kwanciya da Kari aminity compartment building.
    Hon. Sani Ma'aruf Mai wake: Zero
    Hon. Nasiru Garba Kunya: Zero
    Hon. Senator Sani Hanga: 2023 awaiting result.
    Late Hon. Kabir Rotina: Makabarta extension
    Sani Wakili: 2023 awaiting result.
    His Excellency: Engr. Abba Kabir Yusuf: 2023 awaiting result.
    Wadannan suke ayyukan da garin Wasai muka samu a karamar hukumar Minjibir lokacin demokradiyya. Tun daga Zamanin P.R.P. da S.D.P da N.R.C 1999 har zuwa 2023 kacal.
    Muna godiya Y.A. Wasai September, 2023.

    ReplyDelete