tag:blogger.com,1999:blog-4745622797620795495.post460725598391364172..comments2024-03-25T21:10:45.826-07:00Comments on Haskenews-All About Arewa : Hukumar Kula da Asibiti da Hukumar Kula da Lafiya ta Farko ta Jihar Borno Ta Buɗe Shafin Daukar Ma'aikatan LafiyaAbubakar Abdullahihttp://www.blogger.com/profile/15578206819721524173noreply@blogger.comBlogger1125tag:blogger.com,1999:blog-4745622797620795495.post-73063081090885239422023-09-03T20:33:24.314-07:002023-09-03T20:33:24.314-07:00Slm. Al'ummar wannan gari mai albarka Ina mai ...Slm. Al'ummar wannan gari mai albarka Ina mai tunatardamu koyi da sauran garuruwa masu ci gaba. Ya kamata duk wani Dan siyasa da zai zo mana takara ko yake Kan Mulki ya alkawaranta mana abin da zai yi mana a wannan gari mai albarka don cigabanmu baki daya ba don abinda zamu Saka a aljihummuba, da haka al'umma ke cigaba har zurriyarsu masu zuwa a gaba. Bazamu manta da ayyukin wasuba kamar haka ba:-
His Excellency Late Audu Bako: 1976 Wasai dam
His Excellency Late Alhaji Abubakar Rimi: Null
Late Hon. Garba Kazawa: Null
Late Hon. Lawan Umar: 1990 Wutar NEPA
Hon. Habibu Sale Minjibir: 2002 Saka lasifikoki a masallatai, da Asibitin Sha ka tafi 2003 da 2006 Masallacin JUMU'AT na Kofar fada, da Islamiyya ta Jannatil-Ma'awa, da Karin wutar lantarki da ruwan famfo da gyaran sake transformer tare da gyaranta sau da dama. 2004 gyaran rufin kwata.
Hon. Sani Sale Minjibir: Zero
Hon. A. A. Minjibir: 2011 One block a Kofar gidan Zakaria layin transformer da Sabuwar transformer
Engr. Dr. Rabi'u Musa Kwankwaso: 2011 One upstair block at Wasai Special Primary School.
Hon. Damisawa: zero
Hon. Isyaku Ibrahim Kunya: Zero
Hon. Kabir Auwal Abdakaya: Zero
Late Hon. Isyaku Ladi: Zero
Hon. Nasir Garba Kunya: Zero
Hon. Alhaji Sa'ad Abdakaya: Zero
Hon. Auwalu Unable Minjibir: Agent project na 2022 Senator Mal. Ibrahim Shekarau
Hon. Sani Nadabo: Zero
Hon. Bashir Baballe Minjibir: 2015 one block at G.S.S. Wasai Co-Exist.
Late Hon. Dahiru Ladi (R.A.): 2014: Masallacin Tsamiyya da Masallacin Majalissar koshi
Malam Ibrahim Shekarau: 2022 One Block at G.S.S. Wasai Co-Exist. Karkashin Jagorancin Hon. Muktar Sa'ad Wasai (Mute).
Dr. Abdullahi Umar Ganduje: Zero
Hon. Tasi'u Ibrahim Zabainawa: 2022 Upgrading na asibitin Sha ka tafi zuwa dakin kwanciya da Kari aminity compartment building.
Hon. Sani Ma'aruf Mai wake: Zero
Hon. Nasiru Garba Kunya: Zero
Hon. Senator Sani Hanga: 2023 awaiting result.
Late Hon. Kabir Rotina: Makabarta extension
Sani Wakili: 2023 awaiting result.
His Excellency: Engr. Abba Kabir Yusuf: 2023 awaiting result.
Wadannan suke ayyukan da garin Wasai muka samu a karamar hukumar Minjibir lokacin demokradiyya. Tun daga Zamanin P.R.P. da S.D.P da N.R.C 1999 har zuwa 2023 kacal.
Muna godiya Y.A. Wasai September, 2023.
Anonymousnoreply@blogger.com