-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Masu Neman Tallafin N30,000 Na RRR, Hukumar Bayarda Tallafin "NASSCO" Tafitarda Muhimmiyar Sanarwa

Masu Neman Tallafin N30,000 Na RRR, Hukumar Bayarda Tallafin "NASSCO" Tafitarda Muhimmiyar Sanarwa

Masu Neman Tallafin N30,000 Na RRR, Hukumar Bayarda Tallafin "NASSCO" Tafitarda Muhimmiyar Sanarwa

Ana Cigaba Dayin Rijistar Tallafin RRR Kashi Na 2 A Garin Kankara Jihar Katsina.

Jaridar Haskenews na farin Cikin sanar da Al'ummar Mazabar Kankara Cewa su hanzarta domin bayarda bayanansu na Registration na RRR 

Tuni Aka Fara Tantancewar.

Dan haka Duk Wanda Yasan Yayi Rijistar Akaro Na Biyu ko na daya ya nemi enumerators nasu idan bai bayarda bayanansaba Domin a Tantance Shi. A Unguwar Su Da Yayi Register.

A Wajen Tantancewar ana Bukatar Kuzo da

1. BVN Number

2. Account Number

3. Date Of Birth.

4. Phone Number.

5. RRR ID Number.

6. NIN Number ko Voters Card.

Amma idan bakada ko daya Lafiya lau, za,a iya Tantance ka.

Ku Tura Wannan Post din a Groups

Domin Yan Uwa da Abokan Arziki su gani.

2 Responses to "Masu Neman Tallafin N30,000 Na RRR, Hukumar Bayarda Tallafin "NASSCO" Tafitarda Muhimmiyar Sanarwa"