-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Hukumar Da Akaba Alhakin Raba Tallafin Kudin  Covid-19 Na 30k Wato  NASSCO-COVID19 Ta Fitar Da Sanarwa Cewa Nan Da Ranar Lahadi 05/06/2022 Zata Dakatar Da Capturing Data

Hukumar Da Akaba Alhakin Raba Tallafin Kudin  Covid-19 Na 30k Wato  NASSCO-COVID19 Ta Fitar Da Sanarwa Cewa Nan Da Ranar Lahadi 05/06/2022 Zata Dakatar Da Capturing Data Wato Daukar Bayana Mutanen Da Sukayi Register da Da wannan Program RAPID RESPONSE REGISTER ( R.R.R ) Ta Hanyar Amfani Da Code Din Da Akaba Kowace Anguwa 

Da Wannan Ne Haskenews.com.ng Muke Kara Sanarma Yan uwa Da Sukayi Wannan Register Cewa Suyi Kokari Su Ziyarci Guraren Da Ake Wannan Capturing Data A Anguwanninku Domin Akarbi Bayananku Hakan shi Zai Baku Damar Samun wannan Tallafi Na RRR 30k Idan Kuma Bakaje Akayi Capturing Data Naka Ba Definitely Karka Sa Ranka Zaka Samu Wannan Tallafi Na 30k 

Ga Wadanda Sukayi Register Amma Ba'a Kirasu Gurin Capturing Data Ba Kuma Basuga Anlika Sunayensu Ba Toh Kawai Suyi Hakuri Allah Bai Ciyardasu wannan Program Ba 

Su Kuma Wadanda Sukayi Capturing Data Tun Watannin Baya Wasu December wasu February Wasu Kuma Yanzu Akayi Masu Toh Kowa Ya Kara Hakuri Inshallah Da Zarar Angama Capturing Data Idan Za'a Fara Payment Baki Daya Za'ayi 

Ga sakon cikin harshen Engilishi

ALLAH yasa mudace baki daya

0 Response to "Hukumar Da Akaba Alhakin Raba Tallafin Kudin Covid-19 Na 30k Wato NASSCO-COVID19 Ta Fitar Da Sanarwa Cewa Nan Da Ranar Lahadi 05/06/2022 Zata Dakatar Da Capturing Data"

Post a Comment