-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Tallafin P-YES da Yadda Ake Cike Shi

Tallafin P-YES da Yadda Ake Cike Shi

Tallafin P-YES da Yadda Ake Cike Shi

Shirin P-YES tsari ne domin Karfafa Matasa na Shugaban Kasa, an tsara shi ne don gudanar da hadin gwiwa da gwamnatocin Jihohi, kungiyoyi masu zaman kansu don samar da wani tsari na saukaka ayyukan yi ga matasa a Najeriya. 

Manufarmu shirin ita ce karfafa matasan Najeriya ta hanyar samar da damammaki da kuma samar da yanayi na samar da arziki ta hanyar baiwa matasa sana’o’in hannu, ilimi da albarkatun da za su sa suyi amfani, ta yadda za a rage radadin talauci da samar da dimbin matasa masu karfin tattalin arziki wadanda suke da dabarun da za su iya amfani da su. ta hanyar kirkire-kirkire da ma’ana suna ba da gudummawa ga gina kasa. 

Duk mai son cin gajiyar shirin zai iya amfani da manhajar dake kasa domin yin rijista, ku tabbatar kun baiwa masana wanda suka iya cikewa domin shirin nan yana da mutukar mahimmanci agaremu dukkan mu Allah ya bamu nasara https://p-yes.gov.ng/

Yadda Zaku Cike Shirin P-Yes

Kuyi Amfani Da Wannan Link Domin Cikewa

Ziyarci Shafin P-Yes : https://p-yes.gov.ng/

Cike Tallafin P-Yes: https://reg.p-yes.gov.ng/

Makasudin P-Yes: https://p-yes.gov.ng/mission/

Tuntuɓi:

National Coordinator, P-YES, ofishin mataimaki na musamman ga shugaban ƙasa kan harkokin matasa da dalibai, Block B, 5th Floor Secretariat Federal Secretariat Phase 1, Abuja. aika imel zuwa bayani (a) p-yes.gov.ng

1 Response to "Tallafin P-YES da Yadda Ake Cike Shi"