-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Tallafin P-Yes: Idan Baka Samu Wannan Sakon Ba To Tabbas Cikewarka Ta Tallafin P-Yes Batayiba

Tallafin P-Yes: Idan Baka Samu Wannan Sakon Ba To Tabbas Cikewarka Ta Tallafin P-Yes Batayiba

Tallafin P-Yes: Idan Baka Samu Wannan Sakon Ba To Tabbas Cikewarka Ta Tallafin P-Yes BatayibaShirin P-YES tsari ne domin Karfafa Matasa na Shugaban Kasa, an tsara shi ne don gudanar da hadin gwiwa da gwamnatocin Jihohi, kungiyoyi masu zaman kansu don samar da wani tsari na saukaka ayyukan yi ga matasa a Najeriya. 

Manufarmu shirin ita ce karfafa matasan Najeriya ta hanyar samar da damammaki da kuma samar da yanayi na samar da arziki ta hanyar baiwa matasa sana’o’in hannu, ilimi da albarkatun da za su sa suyi amfani, ta yadda za a rage radadin talauci da samar da dimbin matasa masu karfin tattalin arziki wadanda suke da dabarun da za su iya amfani da su. ta hanyar kirkire-kirkire da ma’ana suna ba da gudummawa ga gina kasa. 

Duk mai son cin gajiyar shirin zai iya amfani da manhajar dake kasa domin yin rijista, ku tabbatar kun baiwa masana wanda suka iya cikewa domin shirin nan yana da mutukar mahimmanci agaremu dukkan mu Allah ya bamu nasara https://p-yes.gov.ng/

Yadda zaka gane submitting naka yayi bayan ka kammala cike P-Yes

Kamar yadda kuka sani cewa a kwanakin baya gwamnatin tarayya Karkashin ofis din shugaban kasa ta bude shafin P-Yes domin taimakawa talakawa. Batare da bata lokaci ba zamu kawo maku yadda zaku gane cewa cike tallafin P-Yes na yayi. Idan kuka kammala cike P-Yes kuka samu wannan sakon hakan yana nufin cikewarku tayi

Yadda Zaku Cike Shirin P-Yes

Idan kuma baku cikeba to Kuyi Amfani Da Wannan Link Domin Cikewa

Ziyarci Shafin P-Yes : https://p-yes.gov.ng/

Cike Tallafin P-Yes: https://reg.p-yes.gov.ng/

Makasudin P-Yes: https://p-yes.gov.ng/mission/

ALLAH Yasa Mu Dace Baki Daya

0 Response to "Tallafin P-Yes: Idan Baka Samu Wannan Sakon Ba To Tabbas Cikewarka Ta Tallafin P-Yes Batayiba"

Post a Comment