-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Labari Mai Daɗi: Idan Baka Karbi Tallafin Kuɗin/Kaya Ba Nirsal Microfinance Bank Ta War-Ware Matsalolin Dake Tsakanin Vendors Da Masu Ƙarba - Duba Yadda Zakayi

Nirsal Microfinance Bank sun fitarda sanarwar kan matsaloli da suke tasowa tsakanin Vendors da masu cin gajiyar sharin Nirsal Microfinance Bank da Babban Bankin Kasa ya kaddamar a shekarar da ta gabata, Jawabin bankin Nirsal Microfinance Bank cikin harshen Turanci da kuma fassara zuwa harshen hausa

Jawabin bankin Nirsal Microfinance Bank cikin harshen Turanci

IMPORTANT NOTICE FOR NIB APPLICANTS

DO NOT sign any vendor's Asset/goods acceptance note or invoice until you confirm that the goods you originally requested for, matches what is being delivered.

Jawabin bankin Nirsal Microfinance Bank cikin harshen hausa

MUHIMMIYAR SANARWA GA MASU NEMAN NIB 

KAR KA sanya hannu kan takardar karɓar kadara/kaya ko wata takarda har sai kun tabbatar da cewa kayan da kuka nema da farko sun yi daidai da abin da ake bayarwa.

0 Response to "Labari Mai Daɗi: Idan Baka Karbi Tallafin Kuɗin/Kaya Ba Nirsal Microfinance Bank Ta War-Ware Matsalolin Dake Tsakanin Vendors Da Masu Ƙarba - Duba Yadda Zakayi"

Post a Comment