KAR KA sanya hannu kan takardar karɓar kadara/kaya ko wata takarda har sai kun tabbatar da cewa kayan da kuka nema da farko sun yi daidai da abin da ake bayarwa - Cewar Nirsal Microfinance Bank
KAR KA sanya hannu kan takardar karɓar kadara/kaya ko wata takarda har sai kun tabbatar da cewa kayan da kuka nema da farko sun yi daidai da abin da ake bayarwa - Cewar Nirsal Microfinance Bank
Labari Mai Daɗi: Idan Baka Karbi Tallafin Kuɗin/Kaya Ba Nirsal Microfinance Bank Ta War-Ware Matsalolin Dake Tsakanin Vendors Da Masu Ƙarba - Duba Yadda Zakayi
Nirsal Microfinance Bank sun fitarda sanarwar kan matsaloli da suke tasowa tsakanin Vendors da masu cin gajiyar sharin Nirsal Microfinance Bank da Babban Bankin Kasa ya kaddamar a shekarar da ta gabata, Jawabin bankin Nirsal Microfinance Bank cikin harshen Turanci da kuma fassara zuwa harshen hausa
Jawabin bankin Nirsal Microfinance Bank cikin harshen Turanci
IMPORTANT NOTICE FOR NIB APPLICANTS
DO NOT sign any vendor's Asset/goods acceptance note or invoice until you confirm that the goods you originally requested for, matches what is being delivered.
Jawabin bankin Nirsal Microfinance Bank cikin harshen hausa
MUHIMMIYAR SANARWA GA MASU NEMAN NIB
KAR KA sanya hannu kan takardar karɓar kadara/kaya ko wata takarda har sai kun tabbatar da cewa kayan da kuka nema da farko sun yi daidai da abin da ake bayarwa.
Tambaya: Shin ka karbi kayanka/ Kuɗinka a wajan vendor? Ku amsa mana tambayar a comment box dake a akasa
Na karba ama kayan bai kai na 500k ba gaskiya sun rage yakai 80k
ReplyDelete