-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

N-KNOWLEDGE N-POWER: Gwamnatin Tarayyar Nigeria Ta Kaddamar Da Sabon Shirin Tallafawa Matasa Mai Taken "N-KNOWLEDGE N-POWER"

N-KNOWLEDGE N-POWER: Gwamnatin Tarayyar Nigeria Ta Kaddamar Da Sabon Shirin Tallafawa Matasa Mai Taken "N-KNOWLEDGE N-POWER"

N-KNOWLEDGE N-POWER: Gwamnatin Tarayyar Nigeria Ta Kaddamar Da Sabon Shirin Tallafawa Matasa Mai Taken "N-KNOWLEDGE N-POWER"

Gwamnatin Tarayya Nigeria Zata kaddamar da sabon shirin N-KNOWLEDGE N-POWER wanda za a bawa dukkan banga rori na Nigeria

Shirin wanda ministan agaji da  cigaban jama a ta kaddamar tabakin sakataren ma aikatan bashir Nura Alkali wanda yace shirin na N-KNOWLEDGE wani sashene na shirin N N-POWER wanda zai maida hankali akan akan koyar damatasan Nigeria da fasahu kalakala wato (skills) sannan a basu certificate domin su zama masu dogaro da kansu ko masu kawanci ko ma aikata na zamani 

Sannan wannan shirin zai baiwamatasan Nigeria guda dubu ashirin dama domin shiga wannan tsarin 

Wannan shirin anaso a cigaba da kuma korewan matasan Nigeria akwan software da kuma hardware training din zai shigar da Nigeria cikin kasuwan software development 

Sannan za ayi training na tsawon wata 3 a camp sannan ayi sauran fanni daban daban na kasa wato zones 

A karshen training din za a bawa wadanda suka samu daman training certificate sannan za a gabatar dasu ta inda zusu iya shiga cikin kasuwancin duniya sannan su samu masaniya gamedashi  da dai sauransu Allah ya bada sa a 


1 Response to "N-KNOWLEDGE N-POWER: Gwamnatin Tarayyar Nigeria Ta Kaddamar Da Sabon Shirin Tallafawa Matasa Mai Taken "N-KNOWLEDGE N-POWER""

  1. Muba godita ga Allah dayasa munasamun tallafi daga waje gwamnati kasa

    ReplyDelete