Manoma 1,209,143 Na AFJP FMARD: Ku Kira Wadannan Lambobin Domin Yin Tambaya Ko Korafi Akan Tallafin Noma Da Kiwo - Cewar Ma'aikatar Gona Da Raya karkara FMARD
Manoma 1,209,143 Na AFJP FMARD: Ku Kira Wadannan Lambobin Domin Yin Tambaya Ko Korafi Akan Tallafin Noma Da Kiwo - Cewar Ma'aikatar Gona Da Raya karkara FMARD
Ma’aikatar Aikin Gona Da Raya karkara Ta Tarayya (FMARD PACE ) ta fitar da lambobin waya da mutane zasu iya kira kaitsaye don yin tambayoyin abubuwan da suka shige musu duhu akan shirin bayar da tallafin taki ga kimanin manoma 1,209,143 da aka lissafa a ƙarƙashin shirin AFJP FMARD/Pace.
Ma'aikatar ta sanar da hakan ne ta hannun jami'in FMARDPACE na Social Handle ayau juma'a
Idan baku manta ba shugaban kasa Muhammadu buhari ya ware N6,154,802,000 don rabawa manoma wanda suka nuna sha'awar su ta neman shirin, yayin da aka kammala biyan sahun farko wato Batch( A) wanda baa biya su ba Kada su damu zaa biya su idan lokaci yayi.
What is happening
ReplyDelete