Tsarin MURABAHA: Bankin Nirsal Ya Bayyana Karara Yadda Zai Bada Tallafin Rance Na Non-Interest TCF Ga Wadanda Suka Cike Rancen
Sunday, October 3, 2021
9 Comments
Tsarin MURABAHA: Bankin Nirsal Ya Bayyana Karara Yadda Zai Bada Tallafin Rance Na Non-Interest TCF Ga Wadanda Suka Cike Rancen.
Bankin Nirsal Ya Bayyana Karara Yadda Zai Bada Tallafin Rance Na Non-Interest TCF (Household), Non-Interest TCF (SME) Da Non-Interest AGSMEIS Ga Wadanda Suka Cike Wadannan Program.
Bankin Ya Bayyana Cewar Bazai Bada Kudi Kai Tsaye Ba Sai Dai Zai Sayawa Mutane Kayan Da Suke Baukata (Equipment/Goods) Domin Tallafa Musu Don Bunkasa Kasuwancinsu Na Yau Da Kullum. Bankin Zaiyi Amfani Da Wadansu Kamfanuwa Da Ake Kira Registered Vendors Wadanda Zasu Sayawa Mutum Dukkan Kayan Da Akayi Masa Approving A Tsahon Awa 48.
Duba Bayanin Nirsal Microfinance Bank
ALLAH yasa mudace Amin
Allah yasaka da alkairi ne kawai zamuce,
ReplyDeleteAllah kaga halin da muke ciki ka zama gatanmu.
ReplyDeleteAgaskiya vendors suna wahalar da masu cin moriya
ReplyDeleteAllah Yayi muna abinda yafi zama alkhairi
ReplyDeleteAllah yasa mudace
ReplyDeleteWasu irin kayayyakine aka yarda mutum yayi applying don asaya masa? Don Allah amin bayani
ReplyDeleteWasu irin kayayyakine aka yarda mutum yayi applying don asaya masa? Don Allah amin bayani
ReplyDeletemenene matsayin Wanda baiyi test na agmesis
ReplyDeleteAllah yabada sa.a darabo mai anfani
ReplyDelete