Sabuwar Sanarwa Daga Bankin Nirsal Microfinance Bank Gameda Vendors
Sabuwar Sanarwa Daga Bankin Nirsal Microfinance Bank Gameda Vendors
Bankin bada tallafi na Nirsal Microfinance Bank Non interest loan TCF ya fitar da sabon sanarwa game da vendors sanarwan dai ta fitone sana diyyar wani sako da ake turawa mutane ta email dinsu da sunan Nirsal a jiki wanda yake nuni da cewa yanzu ba ruwanka da vendors saboda zai iyya yiyuwa location dinka dana vendor ka ba dayaba da dai sauran su
Kamar yadda zaku gani a hoton dayake kasa
Wanda a zahiri hakan ba gaskiya bane domin Nirsal sun fada a shafin su cewa ayi hankali da ire iren wannan sakon
Don haka haryanzu tsarukan na nan a yadda suke wato zaka karbi kaya a wurin vendors. Yadda zaka karba kayanka a wurin vendor ka
Allah ya bada sa a
Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comment ko kuyi join na WhatsApp group namu domin tambaya ko karin bayani
Amma me yasa vendors zasu rika bawa mutane kayan da bashi suka cika ba ?
ReplyDeleteMisali a BAUCHI vendors taki sukayi ta rabawa .
Kuma me yasa su bank din sun San da haka Amma har yanzu basu dau mataki ba?
Kuma in gaskiya ne ba kudin ruwa me yasa federal government bata bawa jaiz aikin ba tunda kowa ya sani ita kadaice banki Mara kudin ruwa.
Ya zanyi nayi joining watsapp group din ga number Dina 09033567272
ReplyDeleteNima don Allah asakani a group g number ta 07068749392
ReplyDeleteAslm nima dan Allah asani a group din 08091629376
ReplyDeleteWhatsapp group 07060876279
ReplyDeleteWhatsapp group 07060876279
ReplyDeleteYuguda 07017077629
ReplyDeleteKubar ajiye labar wayarku kuje kasa zakuga inda aka saka " Haskenews WhatsApp group link, Join our WhatsApp group sai ku katsa zai kaiku kai tsaye zuwa WhatsApp group namu mungode Kukasance da Shafinmu na yanar gizo
ReplyDeleteDuk karyane bani talafi daga nasal munyita cikawa amma babu banin ko mai wallahi ni har yanzu baga wanda yasamuba balanta nanima insamu wallahi duk karyane aketayimuna
ReplyDeleteDuk karyane bani talafi daga nasal munyita cikawa amma babu banin ko mai wallahi ni har yanzu baga wanda yasamuba balanta nanima insamu wallahi duk karyane aketayimuna
ReplyDeleteWai dan Allah me yasa idan mutum ya cika da kudi sai abashi kaya
ReplyDeleteI want to join WhatsApp group
ReplyDelete