-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Tsarin MURABAHA: Bankin Nirsal Ya Bayyana Karara Yadda Zai Bada Tallafin Rance Na Non-Interest TCF Ga Wadanda Suka Cike Rancen

Tsarin MURABAHA: Bankin Nirsal Ya Bayyana Karara Yadda Zai Bada Tallafin Rance Na Non-Interest TCF Ga Wadanda Suka Cike Rancen

Tsarin MURABAHA: Bankin Nirsal Ya Bayyana Karara Yadda Zai Bada Tallafin Rance Na Non-Interest TCF Ga Wadanda Suka Cike Rancen.

Bankin Nirsal Ya Bayyana Karara Yadda Zai Bada Tallafin Rance Na Non-Interest TCF (Household), Non-Interest TCF (SME) Da Non-Interest AGSMEIS Ga Wadanda Suka Cike Wadannan Program.

Bankin Ya Bayyana Cewar Bazai Bada Kudi Kai Tsaye Ba Sai Dai Zai Sayawa Mutane Kayan Da Suke Baukata (Equipment/Goods) Domin Tallafa Musu Don Bunkasa Kasuwancinsu Na Yau Da Kullum. Bankin Zaiyi Amfani Da Wadansu Kamfanuwa Da Ake Kira Registered Vendors Wadanda Zasu Sayawa Mutum Dukkan Kayan Da Akayi Masa Approving A Tsahon Awa 48.

Duba Bayanin Nirsal Microfinance Bank


ALLAH yasa mudace Amin

9 Responses to "Tsarin MURABAHA: Bankin Nirsal Ya Bayyana Karara Yadda Zai Bada Tallafin Rance Na Non-Interest TCF Ga Wadanda Suka Cike Rancen"

  1. Allah yasaka da alkairi ne kawai zamuce,

    ReplyDelete
  2. Allah kaga halin da muke ciki ka zama gatanmu.

    ReplyDelete
  3. Agaskiya vendors suna wahalar da masu cin moriya

    ReplyDelete
  4. Allah Yayi muna abinda yafi zama alkhairi

    ReplyDelete
  5. Wasu irin kayayyakine aka yarda mutum yayi applying don asaya masa? Don Allah amin bayani

    ReplyDelete
  6. Wasu irin kayayyakine aka yarda mutum yayi applying don asaya masa? Don Allah amin bayani

    ReplyDelete
  7. menene matsayin Wanda baiyi test na agmesis

    ReplyDelete
  8. Allah yabada sa.a darabo mai anfani

    ReplyDelete