-->

SHAFIN HASKENEWS NA WHATSAPP

Dalilanda Yasa FMARD Suka Ce Unbanked Farmers Sukaiwa Agricultural Development Project (ADP) BVN Nasu

Dalilanda Yasa FMARD Suka Ce Unbanked Farmers Sukaiwa Agricultural Development Project (ADP) BVN Nasu

Dalilanda Yasa FMARD Suka Ce Unbanked Farmers Sukaiwa Agricultural Development Project (ADP) BVN NasuMene ne Agricultural Development Project (ADP)

Sakatariyar Noma da Raya Karkara na daya daga cikin manyan ofisoshi 7 da umarnin shugaban kasa ya kafa a shekara ta 2004 daidai da gyaran da aka yi wa Babban Birnin Tarayya.

Sakatariya tana da alhakin tabbatar da tabbatar da wadataccen abinci ga mazaunin FCT ta hanyar haɓaka tsarin manufofin da suka dace don cin gajiyar ayyukan noma na FCT cikin sauri

In kasan ance ka bude account before on 7 of last month kada ka jira a kira ka a waya, ka kai account dinka local gov dinka ADP dept.

 Dalilai da suka sa akayi ma wannan text din:

1. Gurin tantance BVN da NIBSS tayi da yuwan bata ga account dinka ba dukda kana da account

2. Ko kuma ba kada account ne kwata kwata amma xaiyi wuya mutum nada BVN be da account number.


Allah ya mana jagora.

0 Response to "Dalilanda Yasa FMARD Suka Ce Unbanked Farmers Sukaiwa Agricultural Development Project (ADP) BVN Nasu"

Post a Comment